Security matters

*Media Adverts*
*Media/News Company*

Security

*SHA’ANIN MATSALAR TSARO A JIHAR ZAMFARA ZAI ZAMA TARIHI NAN BADA JIMAWABA DA YARDAR ALLAH*

*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Yashedawa Alummar jihar zamfara Matsalar tsaro a jihar mu ya za zo karshe nan bada Jimawaba dayardar Allah,mai Girma gwamna ya gargadi jami’an tsaro da su kara dagaewa wajen ganin ansamarda cikakken zaman lafiya jihar zamfara*

*Wannan yabiyo bayan karbo manyan motocin yaki da Yan ta adda daga Babban birnin tarayya Abuja Inda Aka baiwa jami’an tsaro yankin jihar zamfara Domin su fuskanci barayi Da kuma bada kariya ga rayukan alumma da dukiyoyinsu*

*Mai Girma Gwamna Bayan jajantawa Alummar yakunan da yan bindiga dadi sukayiwa kisan gilla,Da Mutanen Da barayin suka sace Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukadamar da sabon shiri Domin tarwatsa duk wani kunci ma buya ta barayin acikin dajunan na jihar Zamfara*

*Mai Girma Gwamnan jihar zamfara Ya Samar da cigaba daban daban a fanin ilimi,lafiya da tsaro a jihar domin talakawa su amfana cikin sauki matasa da tsofafi*

*Mai girma gwamna zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*

*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*

*Wannan matsalah ta rashin Tsaro A fadin jihar zamfara abune wanda yayita kawo cecekuce a bakunan alumma Domin Abun yazama kullun dare darana Barayin suna kai hare hare wurare daban Inda kodai su kashe,ko su sace wanda hakan yasa mai Girma gwamnan jihar Ya umarci Sojoji da Fatattaki duk wani barawo da za a kama Domin sun zama mutanen marassa tausayin Alumma*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*