MAI NAIRA YA JINJINAWA(ZAMFARA BADMINTON FAMILY) DA SUKA DAUKI NAUYIN GABATAR DA GASAR BADMINTON KARKASHIN JAGORANCIN SABON SSG ZAMFARA

Media Adverts
Media/News Company Ng Ltd.

Sports!

MAI NAIRA YA JINJINAWA(ZAMFARA BADMINTON FAMILY) DA SUKA DAUKI NAUYIN GABATAR DA GASAR BADMINTON KARKASHIN JAGORANCIN SABON SSG ZAMFARA

Hon Abubakar Musa Mai Naira(sadaukin Mafara)
Special Adviser Commodity Board
Ya bayyana cewa tabbas Sabon sakataren Gwamnatin jihar Zamfara HON KABIRU BALARABE(Sardaunan Dan Isa)
SSG ZAMFARA. Ya chanchanci wannan sadaukarwa Domin Raya wannan Gasar ta badminton da sauran wasanni a jihar zamfara

Gasar ta kwallon Badminton wacce,Sanusi Ahmad lilo ya ke jagoranta, an gabatar da gasar wacce shi Mai Girma SSG Zamfara ya kaddamar da fara bugata, gasar ta kunshi yankunan da muke da su Domi nuna Kukawa da karamci ga mai Girma gwamnan jihar zamfara.

Mai Naira(Special Adviser Commodity Board)ya ce Lalle wannan sabon tsarine da zai taimaka sosai Domin kara taimakon matasan mu da kuma samarda kyakyawar Zamunta a tsakin alummar mu

Dr Tijjani Suleman bayan Ganawa dashi inji wakilan media Adverts Zamfara state,Ya ayyanacewa tabbas wannan sabon salone da zai kara nuna wa alummar jihar zamfara Mai daraja gwamnan jihar zamfara Dr•Bello Matawalle Maradun(Shattiman Sokoto) da Mai Girma Sabon SSG Zamfara Hon•kabiru balarabe(Sardaunan dan Isa)lalle jagororine masu kulada sha’anin matasa domin raya sha’anin da suka shafi Wasannni a fadin jihar zamfara..

Sanusi Ahmad lilo,ya bayyana cewa(Zamfara Badminton Family) Sun daukin nauyin gabatar da wannan gasar ne Amadadin Mai Girma SSG zamfara,Domin kara mishi kwarin gwiwa da yake dashi na wajen ganin matasa sun amfana kuma ya cika burukan matasan mu na jihar zamfara masu tu ammali da sha’anin wasanni iri daban daban a fadin jihar.

Daga karshe Hon Abubakar Musa Mai naira(Special Adviser commodity Board)ya ce wannan karramawa ce ta musamman Ga (Sardaunan Dan isa) Sabon SSG zamfara state

Media Adverts
Zamfara state Correspondent.

Leave a comment