MUN KARBI HON MANIR LIMAN BAKYASUWA MAI TAKARAR KUJERAR KANSILA NA YANKIN DOSARA BIRNIN KAYA WARD MARADUN LOCAL GOVERNMENT…

MEDIA ADVERTS
Media/News Company Nigeria Limited

(DA DUMI DUMIN SA)

MUN KARBI BAKWANCIN DAN TAKARAR KANSILA KARKASHIN JAGORANCIN MAI GIRMA TSOHON GWAMNAN JIHAR ZAMFARA DR ABDULAZIZ YARI ABUBAKAR SHATTIMAN ZAMFARA.

INDA MUKA KARBI HON MANIR LIMAN BAKYASUWA MAI TAKARAR KUJERAR KANSILA NA YANKIN DOSARA BIRNIN KAYA WARD MARADUN LOCAL GOVERNMENT…

Cikin Girmamawa Muka Karbi Bakwancin Wannan takara Wanda yake Yaro ga Hon Yahaya Shehu Maradun Wanda ya jaddada Goyon bayan sa Ga Mai Girma Tsohon Gwamnan jihar Zamfara Dr Abdul-aziz Yari Abubakar

Dan Takarar Kansila yasamu Rakiyar aminan Sa Zuwa Wannan offishi namu Dake Nan karamar Hukumar mulki ta Talata Mafara,Sharhabilu M Lawal (Dan Fako),Muktar Aliyu (Bakyasuwa) Wadanda Suka rakoshi Domin isar da MANUFAR Dan Takarar….

Yayin Jawabi Dan Takarar ya Bayyana cewa Tabbas Shi har Gobe yana kalubalantar Gwamnatin Mai Girma Gwamna Muhammad matawallen Maradun da ta aje Girman Kai Tazo tabi tafiyar Tsohon Gwamna yari,yakara Dacewa tabbas shi Duk inda Mai Gidan Sa yahaya Shehu yaje yana chan Kuma Bayyana cikkakkar MANUFAR Sa na fitowa Takarar Wannan kujera ta Kansila.

HON MANIR LIMAN BAKYASUWA Ya Tabbatar Dacewa tabbas Yanada yakinin irin Tsari da yabiyo na takararsa da Kuma Shirin Neman Alumma Tabbas zaiyi nasara cikakka mudin an bari anyi Zabe na gaskiya.

Ya Kuma yi kira na musamman ga daukacin Alummar yankin DOSARA BIRNIN KAYA WARD da suyi watsi da Duk wani Tsari da bazai kawo Masu cigaba ba Suzabe a Matsayin Kansila tabbas Zai Samarda chanji na alheri ga Wannan yanki.

Yakara Dacewa ya hada kwamiti Wanda sukaje wurin Mai Girma Tsohon Gwamna Domin Neman izini Kuma Yari ya bashi tabbacin ya cigaba da addu’a Domin mulki na Allah ne kuma shi ke bada mulki Amma yasa yakini na cewa Allah ya zai taimake shi….

Dan Takarar ya Bayyana cewa lalle shi Tun inda aka fito baya tafiyar Matawalle balle yanzu da suka fara Ganin Nasara karara…

Muna kira Ga Alummar yankin dosara birnin kaya da su zabi CHANCHANTA Su zabi Matashi.

Leave a comment