
MEDIA ADVERTS
Media/News Company Nigeria Limited
PHASE II
MATA DARI (100) ZASU AMFANA DA ATAMFA GOBE-ALHAJI SHAFI’U BUHARI (BIG MAN) FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLEN MARADUN CONTINUITY 2023 AND MAI NAIRA ZASU GWANGWANJE MATA 100 DA TURAME.
Kamar Dai Yanda kowa yasani Watan Azumi watane Wanda Duk wani Wanda Yayiwa Sutura Yana iya kokarin sa wajen Ganin ya fitar da zakka ya baiwa Alumma Domin Kawo sauki a cikin Alumma.
Babban Ma’aji Na Kungiyar Yan Sakai,Kuma Daya Daga Cikin Matasan dattijai na mafara,Kuma Jigo Cikin Masu Baida Gudunmuwa ga tafiyar Mai Daraja Gwamnan jihar Zamfara.
ALHAJI SHAFI’U BUHARI (BIG MAN)
Gobe 22/4/2022 Za a Rabawa Mata 100 Turame Domin Su samu Abun yin Hidimar Zallah Daya Daga Cikin na hannun damar Special Adviser commodity Board Hon Abubakar Musa Mai Naira Mafara,Inda Alumma zasu amfana Da Wannan Tallafi karkashin Jagorancin Mainaira Foundation in support of Bello Matawallen Maradun.
Alhaji Shafi’u Buhari ya jaddacewa tabbas shi a nashi karamin Hange na rayuwa Komai samun Dan Adam in baka tausayawa na kasa dakai lalle tabbas Samun bashida Wani Amfani,inda Yakara Dacewa Hallaya irin ta Mai Naira Duk Wanda zaiyi koyi da ita lalle bazai taba Jin kunya ba Duniya da lahira,”Shi Hon Abubakar Musa Mai Naira mutun ne Mai Tauhidi ga Tsoron Allah Haka yasa Kullun Babban burin shi baya wuce yaga yayi Abunda zai samu lada Kuma yakaramasa kusanci da mahallacin Sa”.
Daga Cikin baiwa Wannan program kwarin Gwiwa akwai manyan Mayan Jagororin Tafiyar Mai naira Foundation.
Dr Tijjani Sulaiman
Hon Mustapha Sabitu (Dan America) Dan Takarar Kujerar Dan Majalisa Mai Wakilar Talata Mafara ta Arewa
Sunyi ruwa sunyi tsaki Domin Ganin Alumma su Amfana da Wannan tallafi.
Fatan mu Allah ubangiji yakara Yimasa jagoranci
Kuma yakara baiwa Jagororin mu Hikima da hankalin yin koyi da irin Wannan bawan Allah Mai Tausayin Alumma.

