WAKILAN JAMIYAR APC TA KASA SUN JINJANAWA JAGORORIN APC DAKE GARIN TALATA MAFARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Nigeria limited.*

*WAKILAN JAMIYAR APC TA KASA TA JINJANAWA JAGORORIN APC DAKE GARIN TALATA MAFARA*

*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Special Adviser Commodity Board)* *Tareda Sabon kantoman garin talata Mafara*
*HON DAHIRU MAI YARA GARBADU*
*SUN SAMU HALLARTA A ZABEN SHUGABANIN JAMIYAR APC reshen garin talata mafara*

*Taron yasamu hallartar dukkanin Manyan mutane masu madafun iko a cikin wannan gwamnatin matawalle*

*Yan majalisu guda biyu da muke dasu wannan ayankin talata mafara da Arewa da kudu*
*HON SHAMSUDEEN HASSAN BASKO*
*HON AMINU YUSUF ARDON JANGEBE*
__________________ *sun Samu hallartar wannan taron da kuma sauran Manya manyan cikin jamiyar ta APC a rashen talata mafara*
*SENATOR LAWAL HASSAN DANIYA ANKA*
*ALIYU E S*
*BARAU MAKERA*
*IBRAHIM GARBA SECRETARY TALATA MAFARA*
*DR SHAAYA SHEHU MAFARA RECTOR AGP*
*ALHAJI SHUAIBU ISAH*
*JAMALUDEEDN KABIR*
*Da sauran yayan jamiyar APC a fadin garin talata Mafara*

*Mai girma gwamnan jihar zamfara ya aminta dashi DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman sokoto)Gwamnan jihar zamfara abun koyi Yan talata mafara muna Godiya sosai bisa irin kulawa da kuma kauna da gwamna yake nunawa a garesu Allah yakara taimakon mai girma gwamnan jihar zamfara…*

*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin mafara)*
*ya shedawa duniya cewa anyi zabe cikin girmamawa da mutuntawa Alumma sun fito kwansu da kwarkwatarsu sunyi zabe tareda jaddada goyon bayan su ga mai Girma gwamna acikin wannan sabuwar Jamiya mai alamar tsintsiya APC kuma yayi kira ga daukacin alummar talata mafara da su goyon bayan wanna sabon sauyi domin alheri ne ga alumma baki daya Allah ubangiji yakara tabbatar muna da abunda yafi zama alheri*

*Talata Mafara da kewaye Mai naira yasha alwashin bada gudunmuwa domin ganin gwamnatin matawalle alherinta ya zagaya birni da kar kara*

*Mai naira yayi jawabai masu muhimmanci ga alumma da kuma jagororin baki daya ,yayi kira da kowa ya dukufa wajen ganin wannan gwamnati talakawa sun amfana. Kuma sunyi masha Allah domin ita turba da mai girma gwamna ya dorasu akai*

*SAIDU SAMAILA NAKOWA*

ZAMFARA STATE LAWMAKER AMINU YUSUF ARDON JANGEBE (DAN ISAN MAFARA)BEST REPRESENTATIVE IN ZAMFARA STATE

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Nigeria Limited*

*(PRESS STATEMENT)*

*ZAMFARA STATE LAWMAKER AMINU YUSUF ARDON JANGEBE (DAN ISAN MAFARA)BEST REPRESENTATIVE IN ZAMFARA STATE*

*As time Goes on Politics is becoming a very Important The most Adorable the lawmaker, Zamfara state Member House of Assembly Hon.Aminu Yusuf Ardon jangebe remain the most influential Man of The All Progressive Congress APC*

*The Law maker has always been looking forward in establishment of New and Modernize way of Civilization that youths women and Students will benefit I.e education,health,empowerment and Support that is unlimited For youths to Enjoy from Government.*

*Hon Aminu Yusuf Ardo has always become one of the influential politicians in zamfara state over his laudable representation and sound political ambitions as he promised to added alot Victory for the party APC and The executive Governor of zamfara state.Dr Bello matawallen maradun(shattiman Daular usmaiyya) In talata mafara south constituency*

*The Lawmaker also recommended the efforts of his Excellency Matawalle as he identify him as a true leader and true party loyalist that strengthen the party APC in zamfara state and now will surely contribute to ensure a new Zamfara state with peace joy and stable enjoyment*

*The Governor of Zamfara state has Officially highlights The lawmaker representing talata mafara south over his activeness and initial response and support right from the defection process and Good Governance to the all progressive Congress APC in the state..*

*The Governor has also consider the Undisputed efforts of Aminu Ardo over his support and encouragement to youths and elders of the Talata mafara south constituent*……….

*HON AMINU YUSUF ARDO JANGEBE House assembly representing talata mafara(south Constituency) his contributions for Governor matawalle led administration are very wide rigid for such verity that can’t be easily figured out*

*Aminu Ardo recently confide that Talata MafaraAPC leadership forum will also cultivate on ensuring total youths empowerment and students empowerment in the state As he made it clear he is ready to assist and support the needs Meanwhile the south Constituency would develop and achieve a lot ahead as the member call on the APC chieftains to do the right thing and make sure all items are casted to the right owners*

*The Executive Governor of zamfara state *Dr Bello matawallen Maradun (shattiman sokoto)Will record so many Harmonies and elementary support by the political leaders of the party APC .In so many terms The Reps has terminate and also installed so many forms and acts of Democrat leadership.In various sectors he Added value that will make people have a piece of gain.*


*SAIDU SAMAILA NAKOWA*
*Media Adverts Correspondent zamfara state*

BAYA MAI GOYA MARAYU,FITATTCEN DAN SIYASA WANDA YA KWARE WAJEN TAIMAKON ALUMMA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*

*BAYA MAI GOYA MARAYU,FITATTCEN DAN SIYASA WANDA YA KWARE WAJEN TAIMAKON ALUMMA*

*HON•ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Special Adviser Commodity Board (S•A) ya zamanto cikin jerin mutanen farko saboda irin mu’amalarsa da mutane karkashin Jagorancin mai Girma Gwamnan jihar Zamfara.*

*A wata Ganawa Da Jagororin Kungiyar Mai Naira foundation Da suka hada da,DR•TIJJANI SULAIMAN,ALHAJI SHAFI’U BUHARI(BIG MAN) DA KUMA MUSTAPHA SABITU (DAN AMERICA) Sunyi Tambihin cewa,Babban mai Baiwa Mai Daraja Gwamnan jihar Zamfara shawara HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Special Adviser Commodity Board*

*Alummar jihar zamfara Sun shedi Mai Naira cewa mutun ne mai kishin jama’a ga fara a ga dunbin halin jibantawa marassa karfi,A cikin tafiyar mai Daraja Gwamnan Jihar Zamfara,Tabbas Mai Naira ya zama sarkin yaki kuma fasihi wajen shiga kauyuka da birane Domin ganin Alumma Sun amfana da gwamnatin matawalle kama daga:Bada tallafin kudade,Gyaran wutar lantarki,Baida magani kyauta,Ginawa mabukata muhallin zama da kuma Samarda aikin yi ga matasa Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa jagororin kungiyar sun kara dacewa fadin jihar Zamfara ba a tabayin S•A mai farin jini,mai yawan alumma,masoya maza da mata kamar irin mai naira ba,Wanda ba komai ya janyo haka ba sai irin muradin shi na ganin a gina alumma,An taimaki matasa an Tabbatar da gaskiya da adalci a tsakanin jagorari da mabiyansu.*

*Alummar Jihar Zamfara tabbas suna alfahari salon irin taimakon Da Hon.Mai Naira yakeyi a garin na Talata mafara a karkashin jagorancin Gwamnatin mai girma Gwamnan jihar zamfara DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) Saboda yana taka muhimmiyar rawa wajen farfado da tattalin azikin da samarda cigaba kyauta a yankuna daban daban na jihar Zamfara*

*Wakilin Ma’aikatar yada labaran ta media Adverts📡Ya kara dacewa HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Mai Baiwa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara shawara yayi fice cikin alumma kuma yazama tauraron Duniya inda ko ina Alherinsa akefada*

*Jagora ne mai Nagarta kuma Amintacce hakan ne ya janyo Yaro da babban suna yabamasa saboda irin kokarin sa wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Sarakuna da Maluman Addini Tabbas yana basu kulawa fiye da duk wani dan siyasa dake garin Domin yana da ladabi da girmama na gaba dashi*

*Daga karshe jagororin Sunyi Addu a tareda Fataj Allah ubangiji yakara kawo zaman lafiya mai Dorewa a fadin jihar mu ta zamfara,kuma yakara taimakawa mai daraja gwamnan jihar Zamfara Wurin samarda cigaba ga wannan jiha ta Zamfara.*

*Media Adverts Correspondent Zamfara state……..*