
*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Nigeria Limited*
*GWAMNAN JIHAR ZAMFARA YAZAMO GWAMNA MAI AMFANI DA SHAWARWARIN ALUMMAR JIHAR ZAMFARA :INJI MAI NAIRA (S•A)*
*Jagoran taimakon Alummar garin talata Mafara HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA (Special Adviser) ya bayyana cewa karkashin Jagorancin Gwamnatin Dr Bello Matawallen Maradun(MON)(Shattiman Sokoto)Anyi Nasarar Hallaka yan ta adda bila adadin a fadin jihar zamfara bayan amfani da sabin motocin da Shugaban tsaro na kasa yaturo a jihar Masu na ura domin jami an tsaro su gabatar da ayyukan su yanda yadace Da kuma farfado tsofafin kamfanoni a jihar zamfara wadanda yanzu har sun cigaba da aiki*
*Sha anin Tsaro a jihar Zamfara ya zamo abu wanda ya addadabi alumma yayinda alumma keta kawo shawarwari daban daban musamman wurin a farfado Kamfanonin Domin zasu taimaka Alumma su samu aikinyi da abun dogaro da kansu yanda zasu gujewa duk wani aiki Da zai janyo koma baya ga jihar Da kuma rage Matsalar rashin tsaro domin samarwa matasa ayyukan yi,zai kuma taimakawa Manoman Jihar zamfara Yanda taki,Abinci da sauran su za su samu cikin jiha kuma cikin sauki*
*Hon Abubakar Musa Mai Naira ya tabbatar dacewa alummar karkara zasu amfana da Samun zaman lafiya da natsuwa kuma su koma kan sana ar su ta noma Domin Gwamnati zata bada takin Noma,kamar yanda kamfanin yin taki zai dage sosai wajen samarda da ingantaccen takin noma Domin Jihar tamu Noma ne Abun tinkahon mu.*
*Ma Naira ya jadadda cewa Lalle matawalle yazama jagoran tabbatar da zaman lafiya ga wannan jihar tamu in da yake fadi tashi dare da rana Domin ciyar da jihar nan tamu gaba da wannan tsari zamu cigaba da amfani a wannan gari namu mai albarka domin tantance Jagorori masu manufar samarda cigaba ga wannan gwamnati mai albarka….*
*Special Adviser Mai Naira yakara dacewa Mai girma gwamnan jihar zamfara(DR BELLO MATAWALLEM MARADUN(Shattiman sokoto) Yabaiwa Naziru Dan fulani fulani matashi kwamishina domin shiman yabada tashi Gudun muwa kara taimakawa wannan gwamnati da kamfanonin jihar wajen samarda ingantatun ayyuka ga alumma baki daya*
*Gwamnatin Matawalle Wannan tsari na samarda zaman lafiya ga alumma tabbas zai taimaka sosai inda komai zai dai daita a samu cigaba musamman samarda in gantatun Kamfanoni ga wannan jiha tamu tabbas zai taimakawa alumma sun amfana da wannan gwamnati.muna Rokon Allah ya mai maita Domin Tabbas gwamnati mai Amfanar da talakawa kuma gwamnatice mai Baiwa matasa Dama*
*Media Adverts Correspondent Zamfara state.*





