GWAMNA MATAWALLE:YA AMINTA DA SAKE MAIDA HON•AMINA ILIYASU A MATSAYIN MAI BADA SHAWARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Ng Ltd.*

*GWAMNA MATAWALLE:YA AMINTA DA SAKE MAIDA HON•AMINA ILIYASU A MATSAYIN MAI BADA SHAWARA*

Congratulations
*HON•AMINA ILIYASU Talata Mafara Bisa Sake Amincewa da mai dake A matsayin Mai Baiwa Mai Girma Gwamna shawara His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*

*Tabbas Wannan Abun jindadine ga daukacin Alummar Jihar Zamfara,Saboda Ana shedunki dacewa kina iya kokarinka wurin ganin kin taimaki Alumma,kuma kina takq muhimmiyar rawa wurin Taimakon Matasa maza da mata,wanda hakan ne yasa Alumma ta ko ina suke tayaki murna bisa samun wannan Nasara.*

*Hajiya Amina Iliyasu ta samu Sheda ta musamman daga muhimman kungiyoyi na matasa,na siyasa da Kungiyoyi masu zaman kansu,ta karbi kyautar karramawa Bila adadin a fadin jihar zamfara da ma najeriya baki daya, Hakan ne ya janyo wannan ma ‘aikatar yada labarai ta duba chanchantar jinjina mata bisa kokarin da tayi na jajircewar da takeyi wajen ganin Ta amfanar da alumma*

*Special Adviser Din akoda yaushe tunanin ta baya wuce yanda zata samarmarda mafita ta yanda Matasan mu zasu dogara da kansu da kuma tabbatar dacewa an samu cigaba a tsakankanin matasan mu,Shiyasa take baiwa matasa dama domin su ma amfana kamar yanda tace matasa sun Manyan Gobe.*

*ma’aikatar Yada labarai ta Media Adverts 📡 yankin jihar Zamfara muna mika gagarumar Fatan alheri da Addu a Allah ya taimaka kuma yakara baki dama da ikon cigaba da taimakon Alumma da kinka saba duba da chanchantar ta,da kuma Gogewarta wajen tabbatar da An samar da cigaba musamman a wannan yankin namu na arewa,Munada karamcin Mawallafu,wadanda zasu taimaka wajen taimakawa matasan mu da basu horo akan yanda matasa zasu Dogaro da kansu*


*Hajiya Amina Iliyasu special Adviser Ma’aikatar ta yada labarai ta Media Adverts 📡ta jaddada goyon bayanta Da kuma Shirin bada gudunmuwa Domin kara samun nasara da Alheri a cikin wannan gwamnati mai albarka*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*

MA’AIKATAR MEDIA ADVERTS :TA JINJINAWA HAJ•AMINA ILIYASU MAFARA BISA GUDUNMUWAR DA TAKE BAIWA (TELL WELL NEWSPAPER A AREWACIN NAJERIYA)*

*Media Adverts*
*Media/News Company Ng Ltd.*


*MA’AIKATAR MEDIA ADVERTS :TA JINJINAWA HAJ•AMINA ILIYASU MAFARA BISA GUDUNMUWAR DA TAKE BAIWA (TELL WELL NEWSPAPER A AREWACIN NAJERIYA)*

*Hajiya Amina Iliyasu Talata Mafara Mai Baiwa Mai Girma Gwamna shawara His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara Ta Samu jinjina daga Ma’aikatar nan Ta yada labarai wato (MEDIA ADVERTS)*

*Hajiya Amina iliyasu mafara tazamo tauraro a fadin jihar zamfara bayan kwashe tsawon shekaru da tayi tana bada gudunmuwa wajen ganin Matasa,Mata da maza Yankin arewacin Najariya,Wanda hakan yasa tazama mace jarumi kuma mashahuriya*

*Jarumar ta samu Sheda ta musamman ga muhimman kungiyoyi na matasa,na siyasa da Kungiyoyi masu zaman kansu,ta karbi kyautar karramawa Bila adadin a fadin jihar zamfara da ma najeriya baki daya, Hakan ne ya janyo wannan ma ‘aikatar yada labarai ta duba chanchantar jinjina mata bisa kokarin da tayi na jajircewar da takeyi wanjen ganin ta taimakawa Jarida mai Zaman kanta a wannan yanki namu Na arewa cin Najeriya*

*Bayan duba irin halin da arewacin najeriya ya ke ciki tayi shiri babba domin samarda wata sabuwar Jarida(TELL WELL NEWSPAPER) wacce zata zama tamkar mafita da kuma abun Alfahari ga duk wani wanda yake arewacin najeriy.*

*Yayinda ta bayyanacewa Jaridar Tell well Newspaper zata taimaka sosai wajen rage da kuma wayar da kan Alummar yankin arewacin Najeriya Domin su san halinda kasa takeci da kuma samarmasu mafita ta yanda zasu dogara da kansu da kuma tabbatar da an samu cigaba a tsakankanin matasan mu,man hajar zata bada dama ga talakawa su isarda korafe korafen su ga gwamnati domin Ayimasu gyar.*

*Jiya bayan kwashe dogon Lokaci Inji ma’aikatan Media Adverts inda aka cimma matsaya ta a jinjinawa jarumar duba da chanchantar ta,da kuma Gogewarta wajen tabbatar da An samar da cigaba musamman a wannan yankin namu na arewa,Munada karamcin Mawallafu,wadanda zasu taimaka wajen taimakawa matasan mu da basu horo akan gudanar da aikin Yada labarai.*


*Daga karshe Ma’aikatar ta yada labarai ta Media Adverts ta jaddada goyon bayanta Ga jarumar da kuma Wannan sabuwar jarida Domin samarda sahihan labarai kuma Yaduwar ingantattun labarai A fadin Arewacin najeriya.*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*