
*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*
*DR TIJJANI SULAIMAN:YA TAYA SABIN SPECIAL ADVISERS DA GWAMNAN ZAMFARA YA AMINTA DA SAKE MAIDASU*
*Shugaban Shaharar kungiyar nan ta MAI NAIRA FOUNDATION (DR SULAIMAN TIJJANI) ya taya dukkanin Special Adviser Da Mai Girma Gwamnan Zamfara ya aminta dasake maidasu yace “Gwamnan zamfara ya duba chanchanta wanda hakan ne yasa Yasake maida su*
*Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa Shugaban kungiyar*
*DR• TIJJANI SULAIMAN ya Ambaci Hajiya Amina Iliyasu A matsayin mace Mai Halin kirki da kuma kwarewa a wajen siyasa da taimakon Alumma da wannan yake tayata Murna tareda nuna jindadinsa bisa wannan sabon alamari*
*Ya kara dacewa HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Mai Baiwa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara shawara Ya taya ta murna tareda yimata fatan Alheri,Yace tabbas Amina iliyasu a jihar Zamfara tana kokari sosai jihar zamfara zata kara samun cigaba bisa samun*
*Dukkanin wadanda An ka maida tabbas Alkhairin su ya zagaya ko ina a fadin jihar zamfara Domin kuwa su mutane ne masu Nagarta kuma Amintacci saboda irin kokarin da sukeyi wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Zasu so a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,da duk wani dan siyasa dake jihar yasan dacewa sabin S•A masoyan alumma ne kuma maaoyan Mai Girma Gwamna ne*
*Daga karshe Shugaban kungiyar ta mai Naira foundation ya taya dukkanin su murna yareda yimasu addua Allah yashige masu gaba kuma yakara dafamasu wajen gudanar da ayyukan su ya kuna jinjinawa mai Girma Gwmamnan jihar zamfara da SSG zamfara state*
*Media Adverts Correspondent Zamfara State.*
