
*Media Adverts*
*Media/News Company*
*SAKATAREN DA BA A TABAYIN TAMKARSA BA A GARIN TALATA MAFARA.*
*HON•IBRAHIM GARBA(Sakataren Talata Mafara)Bincike ya Nuna cewa ba a tabayin Jajirtaccen sakatare mai dagewa wajen Isar da Bukatatun Alumma ga mai Girma Gwamna.*
*Wakilin wannan ma’aikata ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa sakataren Yazama Tamkar Aljanna a garin na talata mafara saboda dinbin magoya baya dayake dasu,Saboda irin fadi tashi dayakeyi Domin ganin Ya kwato hakin alummar sa*
*Yakara Dacewa “Ibrahim Garba ya kasance Amana ga mai Girma Gwamnan jihar Zamfara Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara,wanda hakan yasa dare da rana babban kudirinsa Ganin yanda tafiyar mai Girma gwamna zata samu cigaba,Yashedawa Alummar Garin Talata Mafara cewa su kara dagewa da addu akan Allah yakara taimakon mai girma gwamnan jihar zamfara yanda zai Kara bunkasa jihar ta samu tsaro ingantacce da kuma cigaba musamman a fanin tattalin arziki da bunkasa garin*
*Sakataren yabada misali da irin gine gine da gwamnatin mai Girma gwamnan jihar Zamfara tayi da kuma wadan da ake kai yanzu,ya nuna cewa tabbas ba karamin cigaba ne ba ga alumma dama gari baki daya kama daga •Gyaran assibitin garin,•Gyaran masarauta,•Gyaran Ginin ma aikatar local Government da sauran su ya yi nuni dacewa Mai Girma yana saurarar korafe korafen Alumma Domin A samar masu da muhimman abubuwan da suka fi bukata a yankunan su*
*Yace Mai Girma Gwamna Bayan jajantawa Alummar yakunan da suke fuskantar iftila’i haka ma Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukara dagewa wajen kare rayukan alumma Domin tarwatsa duk wani mummunar manufa ta barayin suke dashi ga alummar jihar Zamfara*
*Yakara davewa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara Ya Samar da cigaba daban daban a fanin ilimi,lafiya da tsaro a jihar domin talakawa su amfana cikin sauki matasa da tsofafi zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*
*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*
*Media Adverts📡yankin jihar zamfara Munyi shiri mutuka domin Isarda Sakonni da korafe korafen Alumma,domin Aji bukatun Su a taimaka masu,Sannan zamu kara dagewa wajen ganin Matasan mu Sun kara samu wayewa da kuma cigaba a fanin siyasa da sha’anin gwamnati*
*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*