
MEDIA ADVERT
Media/News Company Nigeria Limited 📡
Thursday 20 Jan. 2022
Nesa tazo kusa ku garzawo karku bari Abaku Labari domin Labari baifi gani ba
Sabuwar ma’aikatar yada labarai da kuma tallata Abubuwa iri daban daban Kamar haka:-
Karkusake Abaku labarin ta
Sha’anin Siyasa
Sha’anin Kasuwanci
Sha’anin lamarin Addini
Sha’anin tsaro
Sha’anin kwallo
Sha’anin bukukuwa da sauransu.👌🏻
Sha’anin tallace tallacen ma’aikatar Babu wahala ga sauki ga rahusa dakuma Samarda Biyan bukata cikin iyawar Allah.
Ma’aikatar ta aminta da samarda da reshen ta A yankin arewacin Najeriya da suka hada da (Babban Birnin Tarayya Abuja,
Borno State da jihar Zamfara State)
Ma’aikatar yada labaran ,tana aikine bisa hikima da fikira domin ta samarda cigaba ga lamuran harkar Talla ayanar Gizo a yankin arewacin najeriya
Da wannan nake kira ga daukacin alummar yankin Arewa dacewa wannan sabon cigaba da yazo muna tabbas lamarine mai bukatar A karbe sa hannu biyu domin inganta harkar kasuwancin mu,Samarda wayewa cikin lamurran siyasar mu da sauran abubuwa da ke tashe a wannan zamani namu
Fatan mu Allah ubangiji yakara kawo muna ire iren wadan nan cigaba A yankin arewaci Domin Samarda aikin yi ga masata,da kuma samarda sauki a cikin Sha’anin yada labarai ta kowane fanni
Comrd Abdul Tela
Director Media Adverts zamfara State_