*MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLEN MARADUN CONTINUITY 2023*
*SAKON BARKA DA JUMU’A DAGA WAKILIN GWAMNA A T/MAFARA WURIN TAIMAKON ALUMMA*
*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*
*Special Adviser commodity Board yana mika sakon barka da jumua zuwa ga daukacin alummar jihar zamfara baki daya tareda fatan allah ubangiji yakara kawo alheri a cikin wannan rana mai albarka ta jumua*
______________________
*DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) Jagoran jam’iyar APC zamfara Alummar Talata mafara muna jinjina maka bisa irin namujin kokarin da kakeyiwa alummar garin mu dama jihar zamfara baki daya Mai Naira Mafara yana yimaka Addu’a tareda mu baki daya Allah ya Mai maita muna kai 2023*
*Alummar jihar ZAMFARA bakidaya na Godiya da salon wakilcinka Saboda kana taka muhimmiyar rawa ga Alummar jihar zamfara a ma’aikatar ka ,domin kana kula Alumma a duk sanda suka zo wurin kawo korafin su fatan Mu kullun Allah🙏 yakara yimaka jagoranci•*
*Mai Naira special Adviser Commodity Board yayi shiri tsaf domin inganta Rayuwar talakawa A fadin jihar zamfara baki daya domin dama aikin sane samarda da cigaba ga alummar baki daya*
*Mai Naira Ya Samar da tsare tsare iri daban daban domin talakawa su amfana cikin sauki musamman a bangaren ilimi,matasa da tsofafi*
*Mai Naira mutun na farko a jagororin talata mafara da ke yaki dare darana domin nasarar matawalle a garin*
*Za a taimaki Alumma kyauta*
____________________________*Taimakon Alumma shine babban burin Mai Naira kamar dai yanda jama’A suka sani*
*Mai girma gwamna ya bamu jagora Mai aldalci kuma Mai kula Alumma Shine mutun nafarko da ya farfado da harkokin ilimi a garin talata mafara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*
*A koda yaushe burin sa ganin talakawa kowa yasamu inyanci*
*Alummar garin mafara hankalin Mu ya kwanta zuwanka jagora adali kuma Mai gaskiya*
*Kan mage yawaye muna tareda Mai son jama a kuma Mai bamu taimako da kulawa*
*Alhamdulillahi mukam Wannnan wakilci sai Sam Barka Mai Naira muna tare dakai saboda munsan manufarka akan alummar ka alheri ne*
*Allah 🙏ya Taimakeka ,Allah yakara yimaka jagoranci Allah yakara shige maka gaba*
*Matawalle Mai naira shine Mutun Mai Fadi tashi akan ganin nasarar Tafiyar ka dare darana*
*SA’IDU SAMA’ILA NAKOWA**