
MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLE CONTINUITY 2023 INSHA ALLAH
*YABA KYAUTA GODEWA,MUNA MIKA SAKON GODIYA ZUWA GA HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA*
HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA
(Special Adviser Commodity Board)
Jiya cikin iyawar Allah ya gwangwaje dukkanin (MAI NAIRA MEDIA TEAM ) Da kudin siyen rago Domin kowa yaje ya siyen abun layya domin Ayi hidimar Sallah cikin walwala….
Da wannan muke mika godiyar mu zuwa ga DR BELLO MATAWAEN MARADUN HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA Bisa wannan kokari domin farantawa Alumma tareda taimakamasu.
Bisani daukacin mai naira media team suna mika sakon Godiya zuwaga (Dr Tijjani Sulaiman Da Alhaji Shafiu ) lalle samun irin su a garin mafara ba karamar nasarace ba ga tafiyarka,fatan Allah yakara yimaka jagoranci ,yakara baka kariya daga sherin makiya.
Mai naira ya zamanto shine na farko wajen saita tsarukan tafiyar da local Government daga gargajiya zuwa ainihin hanyar gaskiya wanda baya yiwa kowa sharri said dai fatan alheri
Mai Naira ya dakatar da duk wani tsarin fidda kudin alumma ta hanyar da bazasu amfanar da talakwa ba
Mai naira ya dakushe duk wasu masu nunin handama da baba kere wajen ganin sun sace kudin alumma
Mai Naira yakara jajircewa wajen ganin yayi kashedi tareda tswatar wa akan duk wasu masu yinkurin tatar kudin alumma saboda shi yace*
*Mulki kowa yasan na Allah ne watarana za ayi bana wannan waje saboda haka banzo nan domin cutar da kowa ba said don bada tawa gudunmuwa wajen ganin an kare hakkin alumma,da kuma taimakwa wannan gwamnati mai albarka gwamnan bello matawalle…..*
*Shiyasa kullun yana gidan sa ,inda kullun yake saurarar korafe korafen alummar sa Domin tallafa masu Kuma wannan haline wanda kowa yasan shi dashi a taimaka maka cikin mutuntawa da girmamawa*
*Fatan mu irin kokarin da kakeyi
Allah yakara doraka akan makiyanka
Allah yana tare dakai mai naira kuma shi zai cigaba da yimaka jagoranci*
*MAI NAIRA KOKARIN DA KAKEYIWA ALUMMA LALLE NASARA TANA TARE DAKAI*
*Saidu Samaila Nakowa*