BAYAN KAMMALA MUHIMMAN ZAMA DA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA,DA TAWAGAR MAI NAIRA(Special Adviser Commodity Board )A gusau*

*MEDIA ADVERTS ZAMFARA STATE*
14th August 2021
@Gusau,Zamfara State.

*BAYAN KAMMALA MUHIMMAN ZAMA DA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA,DA TAWAGAR MAI NAIRA(Special Adviser Commodity Board )A gusau*

*HON KABIRU BALARABE SECRETARY TO STATE GOVERNOR (SSG)(Sardaunan Dan Isa)*
*ya karbi Tawaga mai karfi A garin Gusau inda yayi jinjina tareda nuna Godiyarsa bisa irin namujin kokarin da sukeyi*

*wakilin Mediyar (Ibrahim Abdullahi Bernat) ya bayyana cewa Tawaga Mai Karfin Gaske da ta hada da muhimman mutane dake garin talata mafara kamar irinsu*
*DR TIJJANI SULAIMAN*
*ALHAJI SHAFI’U BUHARI*
*HON LUKMAN DAN BUZU*
*HON MUSTAPHA SABITU*
*DA SAURAN YAYAN JAM’IYAR APC NA GARIN TALATA MAFARA*

*Wakilin Mediyar yakara dacewa Dr Suleman Tijjani shine wanda ya wakilci HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*
*Tsohon kantoma talata mafara. A gurin ziyarar ta taya murna ga SSG zamfara state*

*Ya bayyana Dan isa a matsayin babba cikin masu burin ganin cigaban mai daraja gwamnan jihar zamfara,wanda hakan ne yasa Aka kawo masa wannan ziyara domin kara jaddada girman yake dashi a cikin wannan gwamnatin mai albarka*

*DR BELLO MATAWALLE MARADUN(MON)Shattiman Sokoto,Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*

*Mai Naira special Adviser Commodity Board yayi shiri tsaf domin inganta Rayuwar talakawa A fadin jihar zamfara baki daya domin dama aikin sane samarda da cigaba ga alummar baki daya*

*Alummar garin talata sunyi cincinrindo Domin halartar wannan muhimman taro na kai gaisuwar taya Sabon SSG Na jihar zamfara samun wannan babban matsayi*

*Amadadin Mai Naira(Dr sulaiman Tijjani)Ya isar da sako da kuma muhimman bayanai ga mai Girma Sardaunan dan Isa,kuma ya tayashi addu a tareda fatan Allah ubangiji yakara daukaka shi*

*Tijjani sulaiman yakara dacewa Mai Naira Ya gama dukkanin tsare tsare na Bada gudunmuwa ga wannan tsari na bada sabon katin zama dan jamiya*

*Saidu Samaila Nakowa*

Leave a comment