
*Media Adverts*
*Media/News Campany Ng Ltd.*
Saturday 21 August 2021
*DR•SHA’AYA SHEHU MAFARA(Turakin Mafara)*
(Rector of Abdu Gusau Polytechnic)
Shugaban Makarantar kwalejin kimiya,fasaha da kere kere dake talata mafara
(Kuma Shugaban Gidauniyar Imani Foundation)
Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts,Ta bayyana Dr Sha’aya’u Shehu cikin mazajen fama kuma hazikai masu amfani da ilimin su wajen ciyarda Alumma da jiha gaba baki daya.
Zuwan sa Babbar makarantar Abdu Gusau polytechnic,Ya kafa tarihi iri daban daban kama daga:-
*Samarda ingantattun gine Gine
*Rage kudaden Biya na makaranta
*Baiwa Daliba Damar su dama cikin Gwamnatin makaranta
*samarda tsarin LVP wanda a da babushi
*Gyara da kwaskwarima wajen tattalin arzikin Makaranta Da sauransu.
Tabbas Al’ummar Jahar zamfara suna alfahari dakai hakazalika Jama’ah Garin mafara Ba’a barsu bayaba wajen nuna soyayyarsu da nuna kauna akanka kuma duk Wan’nan yasamo nasabane daga irin zamanka jajirtaccen dattijon kirki mai son cigana Jama’ah mai taimakon Al’Ummah babu dare babu rana baida gurin da yawuce yataimaki Jama’ah gwargwado karfi baifi jikiba
Dr Sha’aya’u Yayimaka Alkhairi awurinsa baidaukesa bakin komaiba shiyasa kowane lokaci kara haiba yakeyi da tarin masoya aduk fadin jahar zamfara ba mafara kadaiba.
Afannin sha’anin karatu kuwa ilimomin Addini dana zamani Wan’nan haka yadaukesa tamkar ruwan sha yana sadaukar da duk wani abun wanda ya mallaka duk domin Al’Ummah susamu ilimi acikin sauki,
Tabbas baqaramin Alkhairi bane samun ka agarin Talata mafara Amatsayin shugaban makarantar kwalejin kimiya da fasaha AGP
Acikin Makarantar AGP Kadai Akwai Cigaba iri daban daban da yakawoma makarantar zamansa shugaban makarantar acikin shekaru 2 biyu kacal abun jindadin ga dan makaranta babu kamar rage kudin sayen form dana Registration wanda Rector yayi Tunda yahau kan kujerar ta Rector,
Al’Ummah garin Mafara muna godiya ga Allah da yabbamu Dr Sha’aya’u shehu Amatsayin Shugaban Makarantar Kwalejin kimiya da fasaha dake Mafara munga banbanci AGP dazuwan Sha’aya’u Super Rector
Allah Yakara Taimakonsa Acikin Dukkanin lamurranshi baki daya Allah Yakara Haskamasa Acikin Wan’nan Jagorancin nasa.
*Comrd Abdul Tela*
Media Adverts Correspondent Zamfara state……..✍️