HON•ABUBAKAR MUHAMMAD BARMO(Dan Galadiman Mafara)**Sakataren din din a ofishin Mai Girma Gwamna*

*Media Adverts*
*Media/News Campany Ng Ltd.*

*HON•ABUBAKAR MUHAMMAD BARMO(Dan Galadiman Mafara)*
*Sakataren din din a ofishin Mai Girma Gwamna*

*MUNAFATA A SIYASA SAMARDA CIGABA DA TAIMAKON ALUMMA:INJI DAN GALADIMAN MAFARA*

*Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Abdulrahman Umar jiya ya rahoto cewa,Hon Abubakar Muhd Dan galadiman mafara shahararen Dan siyasar nan ya bayyanacewa “Babbar manufarsa a siyasa itace samarda cigaba da kuma taimakon Alumma,Musamman a fagen ilimi da bada tallafin jari Domin Dogaro da kansu,Wannan bayani Abune wanda Idan alumma sukayi Dubi Zasu tabbata cewa tabbas,ba kanzon kurege ne ba ko karya Domin kuwa a fanin daban Daban*

*Cikin Binciken da wakilin media Adverts ya gudanar ya gano Dan Galadiman Mafara Ya ginawa Mutane masu bukatar muhallin Zama samada 50 a fadin jihar zamfara,Ya Tallafawa matasa sama da 50 a fanin ilimi,Ya taimakawq matasa sama da 50 A fanin basu jari domin suyi kasuwanci,Ya samarwa Mutane samada 67 Aikin Gwamanti Wadan da dashi suke kulada iyalen su da dawainiyar yan uwansu*

*Al’ummar Jahar zamfara suna alfahari salon irin taimakon Dan galadiman mafara a karkashin jagorancin Gwamnatin mai girma Gwamnan jihar zamfara DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) kama daga •Bada tallafi,•Bada kula wajen ganin matasa sun ilmanta,ilimin Boko ko na islamiya,•Wurin kokarin ganin ba a musgunawa alumma ba,hakazalika Jama’ar Garin mafara sune shakundun kuma shedu ga irin Fadi tashi da yakeyiwa alumma*

*Abubakar Muhammad Barmo tabbas baqaramin Alkhairi bane samun ka agarin Talata mafara,Yaro da babban zakaji yana ambaton alheri gameda Dan Galadiman Mafara,Yabada Gudunmuwa wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,samarda ingantattun Gine gine A ciki da wajen garin Domin Alumma su samu mazauni,Maluman Addini Tabbas yana basu kulawa da duk wani dan siyasa dake garin Da kuma baiwa alumma muhimmanci*

*Media Adverts Correspondent Zamfara state……..*

Leave a comment