
*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*
*GIDAUNIYAR MAI NAIRA TANA TAYA DAN GALADIMAN MAFARA BISA WANNAN SAUYIN MA’AIKATA*
*Dukkanin membobin Gidauniyar mai Naira Sun taya HON•ABUBAKAR MUHAMMAD BARMO(Dan Galadiman Mafara) bisa sauyin matsayin Sakataren din din Daga ofishin Mai Girma Gwamna izuwa Ma’aikatar Kulada alamuran kananan hukumomi da masarautu*
*Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa gidauniyar da ta hada da manyan mutane matasa da dattawa
Kamar irin jagororin kungiyar*
*DR• TIJJANI SULAIMAN*
*ALHAJI• SHAFI’U BUHARI(Big Man)*
*HON•MUSTAPHA SABITU(Dan America)sun tayshi farin ciki tareda nuna Annashuwarsu bisa wannan sabon alamari*
*Ya kara dacewa HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Mai Baiwa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara shawara Ya taya Shi murna tareda yimasa fatan Alheri,Yace tabbas jihar zamfara zata kara samun cigaba bisa samun jajirtacce kuma namuji tsayayye mai kokarin kare martabar Alumma*
*Abubakar Muhammad Barmo Alkhairin sa ya zagaya ko ina a fadin jihar zamfara Domin kuwa shi mutun ne mai Nagarta kuma Amintacce hakan ne ya janyo Yaro da babban suna yabamasa saboda irin kokarin sa wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Dan Galadiman Mafara,Zai zo a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,samarda ingantattun Gine gine A ciki da wajen garin Domin Alumma su samu mazauni,Maluman Addini Tabbas yana basu kulawa da duk wani dan siyasa dake garin Da kuma baiwa alumma muhimmanci wanda hakan babbar nasarace*
*Lalle wannan babban cigabane Ga alummar jihar zamfara baki daya
Sun yimasa fatan Allah yakara shige masa gaba cikin dukkanin lamuransa.*
*Media Adverts Correspondent Zamfara State.*