
*Media Adverts*
*Media/News Company*
Security
*GWAMNA MATAWALLE:YAGANA DA DAKARUN SOJOJI DA MASANA HARKAR TSARO JIYA A GIDAN GWAMNATIN JIHA*
*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Yasamu ganawa da Sojojin da gwamnatin tarraya ta Turo da su a jihar da kuma manya masana sha’anin tsaro, hakan zai kara maida hankali wajen kawo karshen ta addanci a fadin jihar zamfara dayardar Allah,mai Girma gwamna ya gargadi jami’an tsaro da su kara dagaewa wajen ganin ansamarda cikakken zaman lafiya jihar zamfara*
*zaman da ya guda da sojojin Najeriya a Gidan Gwamnatin jihar Zamfara ,jami’an tsaron da aka turo inji gwamanatin tarayya a jihar zamfara sunyi gagarumin shiri domin fuskantar barayi Da kuma bada kariya ga rayukan alumma da dukiyoyinsu*
*Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukadamar da sabon shiri Domin tarwatsa duk wani kunci ma buya ta barayin acikin dajunan na jihar Zamfara domin kawo karshen hare hare da satar alumma a jihar ta zamfara*
*A Cikin kokarin da Mai girma gwamna yakeyi a jihar zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*
*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*
*Wannan matsalah ta rashin Tsaro A fadin jihar zamfara abune wanda yayita kawo cecekuce a bakunan alumma Domin Abun yazama kullun dare darana Barayin suna kai hare hare wurare daban Inda kodai su kashe,ko su sace wanda hakan yasa mai Girma gwamnan jihar Ya umarci Sojoji da Fatattaki duk wani barawo da za a kama Domin sun zama mutanen marassa tausayin Alumma*
*Daga karshe Gwamnan yayi fatan Allah yasa hakan yakawo karshen wadan nan yan ta adda da basu kishin Alumma.Muna rokon Allah yakara rikawa mai Girma Gwamna wajen tabbatar da tabbataccen zaman lafiya a jihar zamfara.*
*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*