SARKIN TAIMAKON ALUMMA,JAGORAN TALLAFAWA MATASA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*

*SARKIN TAIMAKON ALUMMA,JAGORAN TALLAFAWA MATASA*

*HON•ABUBAKAR MUHAMMAD BARMO(Dan Galadiman Mafara)Sakataren din din A Ma’aikatar Kulada lamuran kananan hukumomi da masarautu*

*Dan Galadiman mafara Tabbas mutun ne wanda yasamu shedu Nagari a wuraren Alumma,baya fada da kowa baya jayayya da kowa hakan yada alumma murna bisa samun karin matsayi dayake tayi a cikin Gwamnatin mai Daraja Gwamnan Jihar Zamfara.Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa”Dan Galadiman Mafara Alumma suna marmarin sa tareda Yimasa maraba a duk inda ya samu kansa a fadin jihar Zamfara.*

*Alummar Jihar Zamfara tabbas suna alfahari salon irin taimakon Dan galadiman mafara a karkashin jagorancin Gwamnatin mai girma Gwamnan jihar zamfara DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) Saboda yana taka muhimmiyar rawa wajen farfado da tattalin azikin da samarda cigaba kyauta a yankuna daban daban na jihar Zamfara*

*Wakilin Ma’aikatar yada labaran ta media Adverts📡yakara dacewa tabbas jihar zamfara zata kara samun cigaba bisa samun jajirtacce kuma namuji tsayayye mai kokarin kare martabar Alumma,kullun kokarinsa Matasa Su samu yanci,*

*Abubakar Muhammad Barmo Alkhairin sa ya zagaya ko ina a fadin jihar zamfara Domin kuwa shi mutun ne mai Nagarta kuma Amintacce hakan ne ya janyo Yaro da babban suna yabamasa saboda irin kokarin sa wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Dan Galadiman Mafara,Zai zo a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,samarda ingantattun Gine gine A ciki da wajen garin Domin Alumma su samu mazauni,Maluman Addini Tabbas yana basu kulawa da duk wani dan siyasa dake garin Da kuma baiwa alumma muhimmanci wanda hakan babbar nasarace*

*Mai Girma Hon Abubakar muhammad Barmo Dan galadiman mafara matasa sun nemi da yakara maida hankalinsa wajen gabatar da siyasa mai tsafta,Siyasar taimakon Alumma ba cin zarafin su ba*

*Media Adverts Correspondent Zamfara state……..*

Leave a comment