JAGORORIN GIDAUNIYAR MAI NAIRA T/MAFARA SUN TAYA HON•DAHIRU MAI YARA GARBADU MURNA BISA SAMUN SABON MATSAYI NA KANTOMAN TALATA MAFARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*

*JAGORORIN GIDAUNIYAR MAI NAIRA T/MAFARA SUN TAYA HON•DAHIRU MAI YARA GARBADU MURNA BISA SAMUN SABON MATSAYI NA KANTOMAN TALATA MAFARA*

*Shugaban Shaharar kungiyar nan Mai Suna GIDAUNIYAR MAI NAIRA Dr Sulaiman Tijjani da daukacin membobinta suna taya sabon kantoman garin Talata Mafara HON•DAHIRU MAI YARA MAFARA Jagororin kungiyar Sun bayyana cewa Mai Girma Gwamnan Zamfara ya gamsu da irin namujin lokarin da mai yara yakeyi wajen ganin alumma sun amfana*

*Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa Shugaban kungiyar*
*DR• TIJJANI SULAIMAN ya Ambaci sabon kantoman a matsayin jagora kamili kuma mai ilimi domin kuwa ya za man to jagora a bun koyi tun abaya*

*Ya kara dacewa HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara Special Adviser na Mai Girma Gwamnan jihar zamfara Yana mutukar taya Shi murna tareda yimasa fatan Alheri,Yace tabbas Dahiru Mai Yara ya chanchanci Wannan mukamin domin a garin Talata Mafara yana kokari sosai*

*Bisani ya Kara nuna jindadinda ga Dukkanin wadanda An ka maida a mukamai iri Da ban daban tabbas Alkhairin su ya zagaya ko ina a fadin jihar zamfara Domin kuwa su mutane ne masu Nagarta kuma Amintacci saboda irin kokarin da sukeyi wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Zasu so a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,da duk wani dan siyasa dake jihar yasan dacewa sabin S•A masoyan alumma ne kuma maaoyan Mai Girma Gwamna ne*

*Daga karshe Shugaban kungiyar ta mai Naira foundation ya taya dukkanin Sabin kantomomi murna tareda yimasu addua Allah yashige masu gaba kuma yakara dafamasu wajen gudanar da ayyukan su ya kuna jinjinawa mai Girma Gwmamnan jihar zamfara da SSG zamfara state*

*Tabbas Alummar garin talata Mafara Suna farinciki mutuka bisa baiwa mai yara wannan kujera domin Matasa maza da Mata sun Nuna amincewarsu a fili Fatan mu Allah ubangiji yakara yimasa jagoranci kuma yabashi ikon hada kan alumma baki daya.*

*Media Adverts Correspondent Zamfara State.*

Leave a comment