
*ALIYU MU’AZU FOUNDATION In Support Of HON KABIRU YAHAYA CLASSIC CONTINUITY PDP 2023*
*WATA KYAUTAR SAI (HON KABIRU YAHAYA CLASSIC)*
*Dan Majalisa Mai Wakiltar Talata Mafara da Anka ya Gwangwaje Wasu jarumai kuma yan Amana mai yiwa Alumma Hidima.*
*Hon Aliyu Mu’azu (Senior Legislative Assistant)*
*Hon Mai Soda*
*Hon lukman Morai*
*Acikin yan majalisu wakilai A abuja Kabiru Classic ya za ma mutun mai dinbin tarihi da Kyakyawar mu’amala a tsakanin sa Da Alummarsa,Hakan ne babbar nasarar Sa a siyasa da yasa Alumma garin talata Mafara da Anka basu gajiya wajen Bashi dukkanin wani Goyon baya.*
*Classic yayi kira ga alummar garin talata mafara da anka da su zama masu godewa Allah bisa ni imomin da yayi masu su tsaya nan inda Allah ya niimta su a jamiyar PDP Allah shi zai kara bashi nasara cikin sauki 2023,Wannan kalami na Dan majalisar tabbas yakara Masa magoya baya sosai a fadin jihar Zamfara da kuma wasu tsaruka da ya bullo dasu na taimakon Alumma ta fanin karatu,kiyon Lafiya Samarda Aikin yi ga matasa da sauran su*
*Tabbas Zamu Kira Hon Kabiru Yahaya Classis Jajirtaccen Dan Siyasa mai Fada da cikawa Saboda alummar talata mafara da anka suna bada sheda akan ka kai mutun ne mai taimako kuma mai kaunar duk wani masoyin Taimakon Alumma*
*Abaka kyauta cikin girmamawa da mutuntawa da murmushi da fara a wannan sai classic hakan yasa bashikada makiya kuma komai nasa yanayi ne domin Allah*
*Hon kabiru yahaya classic lalle wakilcinka nagari kuma nagartacce a garin talata mafara dare darana kana aiki domin samarda da nasara irin yanda ka maida taimakon alumma aikin ka na kullun kullun*
*HON KABIRU YAHAYA CLASSIC muna yimaka Fatan alheri Agareka Allah Ubangiji yakara yimaka muwafaka Allah yakara darajaka kuma yakara daukaka*
*Nagartattun Halayen ka koda yaushe suke kara maka farin jini da soyayyar Al, umma. Burinsa har kullun shine yaga Al,ummarsa cikin Farinciki da nishadi. Allah ya cigaba da baka ikon sauke nauyinda kekanka na wannan Matsayi*
*Tabbas Akwai Kyakkyawar Mu’amala Ga Halaye Masu Dimbin Yawa Abun Koyi Atattate dashi bazakasan Da Hakanba Sai Ka kusantoshi Alokacin zaka Tabbatar da Maganata*
*Babban Mataimaki na Musamman Acikin Siyasar Hon Kabiru Yahaya Classi,Alhaji Aliyu mu’azu muna yimaka fatan allah yakara baku nasara,Allah ya sanya alheri*
*Aliyu mu’azu barka da kokari*
*Saidu Samaila Nakowa*
*Secretary of the Foundation*