
*MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLEN MARADUN CONTINUITY 2023*
*SAKON B*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*
*Special Adviser commodity Board yana mika sakon barka da jumua zuwa ga daukacin alummar jihar zamfara baki daya tareda fatan allah ubangiji yakara kawo alheri a cikin wannan rana mai albarka ta jumua*
*Kullun babban burin mai Naira Alumma su Amfana,yana taimakon Marayu,yan Bada kulawa wajen magance matsololin da harkar Ilimi take fuskanta*
*DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) Jagoran jam’iyar APC muna Rokon Allah ya mai maita muna kai saboda kanada Amana kuma jagora abun biya kake*
*Alummar jihar ZAMFARA bakidaya na Godiya da salon wakilcinka Saboda kana taka muhimmiyar rawa ga Alummar jihar zamfara a ma’aikatar ka ,domin kana kula Alumma a duk sanda suka zo wurin kawo korafin su fatan Mu kullun Allah🙏 yakara yimaka jagoranci•*
*Mai Naira special Adviser Commodity Board yayi shiri tsaf domin inganta Rayuwar talakawa A fadin jihar zamfara baki daya domin dama aikin sane samarda da cigaba ga alummar baki daya*
*Mai Naira Ya Samar da tsare tsare iri daban daban domin talakawa su amfana cikin sauki musamman a bangaren ilimi,matasa da tsofafi*
*Mai Naira mutun na farko a jagororin talata mafara da ke yaki dare darana domin nasarar matawalle a garin*
*Taimakon Alumma shine babban burin Mai Naira kamar dai yanda jama’A suka sani*
*Mai girma gwamna ya bamu jagora Mai aldalci kuma Mai kula Alumma Shine mutun nafarko da ya farfado da harkokin ilimi a garin talata mafara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*
*A koda yaushe burin sa ganin talakawa kowa yasamu inyanci*
*Alummar garin mafara hankalin Mu ya kwanta zuwanka jagora adali kuma Mai gaskiya.
Saidu Samaila Nakowa