GWAMNA MATAWALLE:YA AMINTA DA SAKE MAIDA HON•AMINA ILIYASU A MATSAYIN MAI BADA SHAWARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Ng Ltd.*

*GWAMNA MATAWALLE:YA AMINTA DA SAKE MAIDA HON•AMINA ILIYASU A MATSAYIN MAI BADA SHAWARA*

Congratulations
*HON•AMINA ILIYASU Talata Mafara Bisa Sake Amincewa da mai dake A matsayin Mai Baiwa Mai Girma Gwamna shawara His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*

*Tabbas Wannan Abun jindadine ga daukacin Alummar Jihar Zamfara,Saboda Ana shedunki dacewa kina iya kokarinka wurin ganin kin taimaki Alumma,kuma kina takq muhimmiyar rawa wurin Taimakon Matasa maza da mata,wanda hakan ne yasa Alumma ta ko ina suke tayaki murna bisa samun wannan Nasara.*

*Hajiya Amina Iliyasu ta samu Sheda ta musamman daga muhimman kungiyoyi na matasa,na siyasa da Kungiyoyi masu zaman kansu,ta karbi kyautar karramawa Bila adadin a fadin jihar zamfara da ma najeriya baki daya, Hakan ne ya janyo wannan ma ‘aikatar yada labarai ta duba chanchantar jinjina mata bisa kokarin da tayi na jajircewar da takeyi wajen ganin Ta amfanar da alumma*

*Special Adviser Din akoda yaushe tunanin ta baya wuce yanda zata samarmarda mafita ta yanda Matasan mu zasu dogara da kansu da kuma tabbatar dacewa an samu cigaba a tsakankanin matasan mu,Shiyasa take baiwa matasa dama domin su ma amfana kamar yanda tace matasa sun Manyan Gobe.*

*ma’aikatar Yada labarai ta Media Adverts 📡 yankin jihar Zamfara muna mika gagarumar Fatan alheri da Addu a Allah ya taimaka kuma yakara baki dama da ikon cigaba da taimakon Alumma da kinka saba duba da chanchantar ta,da kuma Gogewarta wajen tabbatar da An samar da cigaba musamman a wannan yankin namu na arewa,Munada karamcin Mawallafu,wadanda zasu taimaka wajen taimakawa matasan mu da basu horo akan yanda matasa zasu Dogaro da kansu*


*Hajiya Amina Iliyasu special Adviser Ma’aikatar ta yada labarai ta Media Adverts 📡ta jaddada goyon bayanta Da kuma Shirin bada gudunmuwa Domin kara samun nasara da Alheri a cikin wannan gwamnati mai albarka*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*

GWAMNA MATAWALLE:YASHA ALWASHIN SA KAFAR WANDO GUDA DA DUK WANI MAI TA’ADDANCI A FADIN JIHAR ZAMFARA*

*Media Adverts*
*Media/News Company*

Security

*GWAMNA MATAWALLE:YASHA ALWASHIN SA KAFAR WANDO GUDA DA DUK WANI MAI TA’ADDANCI A FADIN JIHAR ZAMFARA*

*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Yashedawa Alummar jihar zamfara jihar Yasha alwashin yaki da ta addanci kamar dai yanda yasa ba, zai kara maida hankali wajen kawi karshen ta addanci a fadin jihar zamfara dayardar Allah,mai Girma gwamna ya gargadi jami’an tsaro da su kara dagaewa wajen ganin ansamarda cikakken zaman lafiya jihar zamfara*

*Wannan yabiyo bayan wani zama da ya guda na da sojojin Najeriya a Babban birnin tarayya Abuja jami’an tsaro yankin jihar zamfara sunyi gagarumin shiri domin fuskantar barayi Da kuma bada kariya ga rayukan alumma da dukiyoyinsu*

*Mai Girma Gwamna Bayan jajantawa Alummar yakunan da yan bindiga dadi sukayiwa kisan gilla,Da Mutanen Da barayin suka sace Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukadamar da sabon shiri Domin tarwatsa duk wani kunci ma buya ta barayin acikin dajunan na jihar Zamfara*

*Mai Girma Gwamnan jihar zamfara Ya Samar da cigaba daban daban a fanin ilimi,lafiya da tsaro a jihar domin talakawa su amfana cikin sauki matasa da tsofafi*

*Mai girma gwamna zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*

*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*

*Wannan matsalah ta rashin Tsaro A fadin jihar zamfara abune wanda yayita kawo cecekuce a bakunan alumma Domin Abun yazama kullun dare darana Barayin suna kai hare hare wurare daban Inda kodai su kashe,ko su sace wanda hakan yasa mai Girma gwamnan jihar Ya umarci Sojoji da Fatattaki duk wani barawo da za a kama Domin sun zama mutanen marassa tausayin Alumma*

*Muna rokon Allah yakara rikawa mai Girma Gwamna wajen tabbatar da tabbataccen zaman lafiya a jihar zamfara.*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*

GOV• ZULUM AT THE PRESIDENTIAL VILLA ABUJA YESTERDAY MEET WITH THE PRESIDENT OF THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA

Media Adverts
Media/News Company Nigeria Limited.

(PRESS STATEMENT)

GOV• ZULUM AT THE PRESIDENTIAL VILLA ABUJA YESTERDAY MEET WITH THE PRESIDENT OF THE FEDERAL REPUBLIC OF NIGERIA

Prof. Babagana Umara Zulum,yesterday paid a Courtesy visit To General Muhammad Buhari To revive Security matters and the Party Issues at the presidential Villa.

Borno State Gov A Man Of Strong Character, Who Berates Peace and Total Coverage of Good Governance Conviction,Borno State Governor Babangana Zulum, yesterday,Call on the President to act more and confidential to end Insurgency in Nigeria,As it get more worsen on daily basis,Also call on leaders across political divides to shun sentiments, and synergise to proffer lasting solutions to security challenges bedeviling the country.

They also called on Nigerians across the country to, in their conducts, actions and inaction, exercise restraints in fueling crisis and insecurity, stressing that the country will continue to be one united entity in spite of these daunting challenges.

While fielding questions from journalists, Zulum noted that the nexus between peace, security and development cannot be over-emphasised,Which I as a leader has to Raise every necessary Alarm to induce all challenges our People has been Going through,That’s why I am here today at the Presidential Villa to Deliver my best and only solution that will surely reduce perhaps end insurgency in Nigeria.

“The nexus between peace, security and development needs not be overemphasised. You have seen and heard what has been happening in the far North East.

“It is because of lack of peace and therefore, I am calling on all those that are residing in these tension-soaked towns, and in the North West generally to be careful, and not fuel crisis because nobody knows what will happen at the end of the crisis,” he said, adding that “state and non-state actors should also be very careful because when the chips are down, the masses will suffer. This is something very important. Their father and grandfathers will suffer. The rich men will pack their family and relatives leave the country due to insurgency,We all need to work together end insurgency in Nigeria.

He really appreciate the Efforts of President muhammadu Buhari for his commitments and Assurance to end insurgency in Nigeria


Shamsu Lawal Media Adverts Correspondent Borno state.