ZA A KAWO KARSHEN TA ADDANCI A JIHAR ZAMFARA:INJI BABBAN MAI BAIWA GWAMNA SHAWARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company Nigeria Ltd.*

*ZA A KAWO KARSHEN TA ADDANCI A JIHAR ZAMFARA:INJI BABBAN MAI BAIWA GWAMNA SHAWARA*

*HON•ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA (Sadaukin Mafara)Special Adviser Commodity Board Ya ayyana cewa Cikin Sabon tsarin Gwamnan jihar zamfara Ne Na yaki da ta addanci A fadin jihar Zamafara yasa ake sauye sauye dakuma maida Wasu Domin Ayi hadaka Mai karfin gaske Domin kawo karshen yan ta adda a jihar,Alamarin na ta addacin Kullun yana karuwa ne a yankuna kauyukan jihar zamfara.*

*Babban mai Baida shawarar ya bayyana cewa,Tabbas mu na wakilan Alumma da sauran wadanda Gwamna ya aminta da maidasu Wureren aikin su dukka domin Taimakawa jihar, bazamuyi kasa a gwiwa ba Domin ganin mun fitar da rayuwar Alummar mu daga fuskantar baraza da zama cikin dar dar,Zamuyi Fito na fito da yan ta adda kamar yanda mai Daraja Gwamnan jihar Zamfara DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) yayi masu kashedi akan su aje makaman su ko kuma A yake su*

*SHA’ANIN TSARO A JIHAR ZAMFARA TABBAS ZA A KAWO KARSHEN SA BAYAN DUBA IRIN SHIRIN DA ANKAYI NA YARKAR YAN TA ADDA*

*Mai Girma Gwamna ya nemi Goyon bayan gwamnoni da Goyon bayan Gwamnatin tarayya Domin ganin An fitar da alummar jihar zamfara daga cikin ukubar da yan bindiga suka saka jihar ciki,Kama daga: Samarda Kayan aiki irin su makaman yaki,Bindigu da harsashe da kuma motocin yaki Walki Domin shiga kwararo da kwarkwada inda za a yiwa barayin Dirar mikiya Don Wargazar da duk wata mafaka ta barayin da ke cikin dajukan jihar zamfara*

*Mai Naira ya Nuna dumuwarsa da Rashin kwanciyar hankalinsa bisa irin yanda yan ta addan ke ragargazar alummar karkara,yace Abun ba karamar barazana bace saboda babu wanda zaiji dadi ankashin Alumma,Da wannan yayi kira ga alumma Da su cigaba da Addu’a Allah yakara kawo muna dawamammen zaman lafiya a jihar mu ta zamfara.*

*Mai Naira ya Kara jinjinawa mai Girma Gwamnan jihar Zamfara saboda irin kokarin da yakeyi wurin ganin an magance matsalar tsaro*

*Media Adverts Correspondent Zamfara state.*

DR•TIJJANI SULAIMAN:YA TAYA SABIN SPECIAL ADVISERS DA GWAMNAN ZAMFARA YA AMINTA DA SAKE MAIDASU

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Campany Nigeria Limited.*

*DR TIJJANI SULAIMAN:YA TAYA SABIN SPECIAL ADVISERS DA GWAMNAN ZAMFARA YA AMINTA DA SAKE MAIDASU*

*Shugaban Shaharar kungiyar nan ta MAI NAIRA FOUNDATION (DR SULAIMAN TIJJANI) ya taya dukkanin Special Adviser Da Mai Girma Gwamnan Zamfara ya aminta dasake maidasu yace “Gwamnan zamfara ya duba chanchanta wanda hakan ne yasa Yasake maida su*

*Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa Shugaban kungiyar*
*DR• TIJJANI SULAIMAN ya Ambaci Hajiya Amina Iliyasu A matsayin mace Mai Halin kirki da kuma kwarewa a wajen siyasa da taimakon Alumma da wannan yake tayata Murna tareda nuna jindadinsa bisa wannan sabon alamari*

*Ya kara dacewa HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Mai Baiwa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara shawara Ya taya ta murna tareda yimata fatan Alheri,Yace tabbas Amina iliyasu a jihar Zamfara tana kokari sosai jihar zamfara zata kara samun cigaba bisa samun*

*Dukkanin wadanda An ka maida tabbas Alkhairin su ya zagaya ko ina a fadin jihar zamfara Domin kuwa su mutane ne masu Nagarta kuma Amintacci saboda irin kokarin da sukeyi wajen kare hakkin alumma da taimakon marassa karfi,Zasu so a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,da duk wani dan siyasa dake jihar yasan dacewa sabin S•A masoyan alumma ne kuma maaoyan Mai Girma Gwamna ne*

*Daga karshe Shugaban kungiyar ta mai Naira foundation ya taya dukkanin su murna yareda yimasu addua Allah yashige masu gaba kuma yakara dafamasu wajen gudanar da ayyukan su ya kuna jinjinawa mai Girma Gwmamnan jihar zamfara da SSG zamfara state*

*Media Adverts Correspondent Zamfara State.*

GAREKU YAN TAKARA NA KUJERU DA JAM’IYU DABAN DABAN A FADIN JIHAR ZAMFARA GA DAMA TA SAMU

MEDIA ADVERT
Media/News Company Nigeria Limited 🇳🇬

GAREKU YAN TAKARA NA KUJERU DA JAM’IYU DABAN DABAN A FADIN JIHAR ZAMFARA GA DAMA TA SAMU

Media Adverts Mun kware wajen isar da dukkanin Sakonnin ku ga alumma,

Kama daga Isarda Sakon Dan takara kai tsaye waton(Direct Interview)

Hakama isarda Da Sakon ku awajajen dukkanin Taronku na yau da kullun waton(Wandering Campaigns)

Abun ba wahala sai in baka Gwada ba

•lambar kira kai tsaye:-08089022679

•Wurin aje sako A Facebook :-Media Adverts

•Wurin Aje Sako a Gmail:- http://www.Mediaadverts01@gmail.com

•Wurin aje Sako A website:-www.Mediaadverts.Business.blog.com

Sabuwar ma’aikatar yada labarai da kuma tallata Abubuwa iri daban daban Kamar haka:-

Sha’anin Siyasa
Sha’anin Kasuwanci
Sha’anin lamarin Addini
Sha’anin tsaro
Sha’anin kwallo
Sha’anin bukuwa da sauransu.

Ma’aikatar yada labaran ,tana aikine bisa hikima da fikira domin ta samarda cigaba ga lamuran harkar Talla ayanar Gizo yakin arewacin najeriya

ire iren wadan nan cigaba A yankin arewaci Tabbas muna bukatar su Domin Samarda aikin yi ga masata,da kuma samarda sauki a cikin Sha’anin yada labarai ta kowane fanni

Media Adverts Correspondents zamfara state.