ZABE MAI ZUWA ALUMMAR TALATA MAFARA ZASUYI RUWAN KURI’U GA H.E BELLO MATAWALLE INJI:LIMAMIN JAM’IYAR APC A GARIN TALATA /MAFARA

*MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLEN MARADUN CONTINUITY 2023*

*ZABE MAI ZUWA ALUMMAR TALATA MAFARA ZASUYI RUWAN KURI’U GA H.E BELLO MATAWALLE INJI:LIMAMIN JAM’IYAR APC A GARIN TALATA /MAFARA*

*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*

*Special Adviser commodity Board Jiya ya shedawa Mai girma Gwamnan jihar zamfara cewa alummar garin talata mafara sunyi shiri tsaf domin kada kuri’un su kwansu da kwarkwatar su ga Mai Girma Gwamna matawalle,Yace daukacin alummar jihar zamfara baki daya suna tareda Mai Girma Gwamnan jihar Bisa irin alamomin da ya nuna akan shi jagorane mai Kishin Alumma,mai Kishin Addini da sauransu.

*Mai Naira yace Alumma su Amfana,Da wannan Gwamnati mai Albarka yayinda matasa maza da mata sun Samu abunyi karkashin program na taimakon Marayu,Bada kulawa wajen magance matsololin da harkar Ilimi take fuskanta*

*DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto) Jagoran jam’iyar APC Gwamna na farko mai kokarin ganin ya rayarda jaha.

*Alummar jihar ZAMFARA bakidaya na Godiya da salon wakilcinka Saboda kana taka muhimmiyar rawa ga Alummar jihar zamfara a ma’aikatar ka ,domin kana kula Alumma a duk sanda suka zo wurin kawo korafin su fatan Mu kullun Allah🙏 yakara yimaka jagoranci•*

*Mai Naira special Adviser Commodity Board yayi shiri tsaf domin inganta Rayuwar talakawa A fadin jihar zamfara baki daya domin dama aikin sane samarda da cigaba ga alummar baki daya*

*Mai Naira Ya Samar da tsare tsare iri daban daban domin talakawa su amfana cikin sauki musamman a bangaren ilimi,matasa da tsofafi*

*Mai Naira mutun na farko a jagororin talata mafara da ke yaki dare darana domin nasarar matawalle a garin*

*Taimakon Alumma shine babban burin Mai Naira kamar dai yanda jama’A suka sani*

*Mai girma gwamna ya bamu jagora Mai aldalci kuma Mai kula Alumma Shine mutun nafarko da ya farfado da harkokin ilimi a garin talata mafara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*

Saidu Samaila Nakowa

HAMISU DORAYI BREAKER MUSICS. A Musician That has millions followers as they Love and Feel his music’s we wish you more success

MEDIA ADVERTS
Media/News Company Nigeria Limited📡

(HAMISU DORAYI BREAKER MUSICS)
A Musician That millions youths Love and Feel his music’s we wish you more success ,


Newly Established Media that’s Simple And very Easy Platform to empowers All kind of Media Activities, Post all your Events and Programs i.e.Video Coverage,Interviews on media,Upgrade your Business to get many Customers or Political Ambitions,At cheapest and most Affordable price Everyone can Afford.

Media Adverts 📡also Specialized on Graphic Edits for All Your party Banners,Politics Business and Personal purposes,Stickers,key holders T-shirts and Awards,This medium makes things Come so easy and Fast as We are ready To Give you the best Cooperation you need you achieve your Goals,

Media Adverts 📡we Make Dreams Come true Giving More strength and Sponsorship To help Everyone manipulate and realize his Aims,ideas,Expressions And Accomplishments.

•POLITICS:-
Media Adverts📡 we Create a very Fast awareness On all of your Political ambitions and Opinions I.e Are you willing to vy for A political post of Any position,We will help You post your political career and Give you the best results.Are thinking on how to start Your political Interviews,Or Video coverages Media Adverts Is best you need.

•BUSINESS:-
As an advanced nation Every where is now using technology system were as A lot of Businesses become successful Online,Media Adverts📡 we will help you Post all your Businesses Online for easy and fast Response From customers over the Globe at affordable rates.

•MEDIA POST:-
For Any of your Pleasure and personal post I.e Wedding,party birthday e.t.c That you need to post On media Or Need a classic Video Coverage/Edits Media Adverts we are willing to render your services.


📞 Contact us on Mediaadverts01@ gamil.com,Or Call 08089022679

Our priority🎗 is to make you happy. Follow ,like, share and comment@ Media Adverts….

WATA KYAUTAR SAI (HON KABIRU YAHAYA CLASSIC

*ALIYU MU’AZU FOUNDATION In Support Of HON KABIRU YAHAYA CLASSIC CONTINUITY PDP 2023*

*WATA KYAUTAR SAI (HON KABIRU YAHAYA CLASSIC)*

*Dan Majalisa Mai Wakiltar Talata Mafara da Anka ya Gwangwaje Wasu jarumai kuma yan Amana mai yiwa Alumma Hidima.*
*Hon Aliyu Mu’azu (Senior Legislative Assistant)*
*Hon Mai Soda*
*Hon lukman Morai*

*Acikin yan majalisu wakilai A abuja Kabiru Classic ya za ma mutun mai dinbin tarihi da Kyakyawar mu’amala a tsakanin sa Da Alummarsa,Hakan ne babbar nasarar Sa a siyasa da yasa Alumma garin talata Mafara da Anka basu gajiya wajen Bashi dukkanin wani Goyon baya.*

*Classic yayi kira ga alummar garin talata mafara da anka da su zama masu godewa Allah bisa ni imomin da yayi masu su tsaya nan inda Allah ya niimta su a jamiyar PDP Allah shi zai kara bashi nasara cikin sauki 2023,Wannan kalami na Dan majalisar tabbas yakara Masa magoya baya sosai a fadin jihar Zamfara da kuma wasu tsaruka da ya bullo dasu na taimakon Alumma ta fanin karatu,kiyon Lafiya Samarda Aikin yi ga matasa da sauran su*

*Tabbas Zamu Kira Hon Kabiru Yahaya Classis Jajirtaccen Dan Siyasa mai Fada da cikawa Saboda alummar talata mafara da anka suna bada sheda akan ka kai mutun ne mai taimako kuma mai kaunar duk wani masoyin Taimakon Alumma*

*Abaka kyauta cikin girmamawa da mutuntawa da murmushi da fara a wannan sai classic hakan yasa bashikada makiya kuma komai nasa yanayi ne domin Allah*

*Hon kabiru yahaya classic lalle wakilcinka nagari kuma nagartacce a garin talata mafara dare darana kana aiki domin samarda da nasara irin yanda ka maida taimakon alumma aikin ka na kullun kullun*

*HON KABIRU YAHAYA CLASSIC muna yimaka Fatan alheri Agareka Allah Ubangiji yakara yimaka muwafaka Allah yakara darajaka kuma yakara daukaka*

*Nagartattun Halayen ka koda yaushe suke kara maka farin jini da soyayyar Al, umma. Burinsa har kullun shine yaga Al,ummarsa cikin Farinciki da nishadi. Allah ya cigaba da baka ikon sauke nauyinda kekanka na wannan Matsayi*

*Tabbas Akwai Kyakkyawar Mu’amala Ga Halaye Masu Dimbin Yawa Abun Koyi Atattate dashi bazakasan Da Hakanba Sai Ka kusantoshi Alokacin zaka Tabbatar da Maganata*

*Babban Mataimaki na Musamman Acikin Siyasar Hon Kabiru Yahaya Classi,Alhaji Aliyu mu’azu muna yimaka fatan allah yakara baku nasara,Allah ya sanya alheri*

*Aliyu mu’azu barka da kokari*

*Saidu Samaila Nakowa*
*Secretary of the Foundation*