BREAKING MATAWALLE:BAGS AWARD OF HONOUR BY THE NIGERIA ARMY OFFICERS’WIFE ASSOCIATION(NAOWA) AT THE STATE GOVERNMENT HOUSE

MEDIA ADVERTS
Media/News Company Nigeria Limited

Insecurity:

BREAKING MATAWALLE:BAGS AWARD OF HONOUR BY THE NIGERIA ARMY OFFICERS’WIFE ASSOCIATION(NAOWA) AT THE STATE GOVERNMENT HOUSE

Just In as The Zamfara State Governor, Dr. Bello Mohammed Matawalle Received the Nigeria Army officers’Wife Association(Naowa)Paid a courtesy visit and also present Award of Honour to The Gov.matawalle over his tussle Fight against bandits and restoring lasting peace in the state.

The National President of The Association Mrs Salamatu faruk yahaya,in her remarks”Its our obligation to Honor the Zamfara state Governor for his Commitments In ensuring Long lasting peace in his state and His Fundamental Support for Nigeria Army,Zamfara state Governor has risk life in Inspecting all affected areas to work along with the Nigeria army.

During the meeting, she Also remarks that “The efforts of the governor in addressing the security situation affecting his state and the dimensions which the terrorists are carrying out attacks on innocent citizens were discussed
is need for total cooperation” from citizens of the affected states in order to defeat the insurgents and To cooperate with The nigeria Army to End Banditry In the state.

The governors also shared notes in the mode of their operations in handling the security situation with a view to using both approaches to achieve the set objectives and totally Make final decisions on Any Bandits caught Should be killed since they lack manner of making peace among their Own Family and relatives.

In a statement by Mutawalle’s Director General of media and public enlightenment, Yusuf Idris Gusau said” The Governor was So excited by the warms visit and intelligence in order to maintain the firm stance in dealing with those fomenting troubles and undermining government efforts of restoring peace and maintenance of security of citizens lives and properties.

The governor also agreed to deal decisively with anybody found undermining their efforts of peace building especially from state as well as non-state actor,and assured the association of more Courage and Support for the Nigeria Army.

He noted the roles of the Nigeria Army in the restoration of peace in Zamfara state is Commendable and Non negotiable and agreed to work closely with the Nigeria Armies,And aslo call on who allow themselves to be used by mischief makers to thwart the efforts of the government and security operatives by refusing to provide intelligence information that would lead to the arrest of criminals in their domains.

Zamfara state Governor earlier welcome And Regards all the Association for their contribution In ensuring a peaceful Zamfara state.

Media Adverts Correspondent Zamfara state

GWAMNAN JIHAR SOKOTO:YAKAWO ZIYARAR JINJINA WA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA BISA SAMUN NASARA AKAN YAN TA ADDA*

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company*

*GWAMNAN JIHAR SOKOTO:YAKAWO ZIYARAR JINJINA WA GWAMNAN JIHAR ZAMFARA BISA SAMUN NASARA AKAN YAN TA ADDA*

*Gwamnan jihar sokoto RT•HON AMINU WAZIRI,Ya iso jihar zamfara domin nuna farincikinsa da jinjinawa gwamnan jihar Zamfara DR BELLO MATAWALLE MARADUN(Shattiman Sokoto)*

*Gwamnan jihar Sokoto yayinda yake jawabi yace “Muna ta ganin nasarori da jami’an tsaro ke samu akan barayi da yan ta adda a fadin jihar zamfara,hakan ne yasa nazo domin taya gwamnan murna tareda Bashi lambar yabo bisa wannan gagarumar nasara lalle Wannan abun Azo ayabane Jihar Ta samu kwanciyar hankali a cikin kwana 2 Na shinfida wannan dokoki”*

*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Yashedawa Mai Girma Gwamnan jihar Sokoto waziri cewa Matsalar tsaro a jihar ta zama tamkar wuta ce ake ta kara zuba mata man fetur a kwanakin baya Amma yanzu cikin iyawar Allah,Gwamnatin tarraya da hadaka da gwamnatin jihar da sauran masana akan sha’anin tsaro aka duba yiyuwar amfani da wannan sabon shiri gashi ankowa karshen wannan ta addanci a jihata,Dole mu yabama jami’an tsaro masu yaki da wadannan yan ta Adda gashi yanzu jihar ta samu sauki*

*inda Mai Girma Gwamnan jihar Sokoto yake cewa “Ada idan munzo jihar zamfara jajantawa Gwamna matawalle mukeyi bisa karan batta da da barayi keyi a cikin jihar to Amma yanzu gashi cikin iyawar Allah mun shigo jihar Domin tayashi murna Don kawo karshen ta addanci a fadin arewacin najeriya ba ma zamfara kadai ba,Gwmma waziri shima ya dauri damarar amfani da wadan nan tsarukan na gwamnan jihar Zamfara kuma yasha alwashin bada ruduna ta sojoji da kuma Duk wata Gudunmuwa da jami’an tsaro zasu bukata wurin tabbatar da sun samarda tabbataccen zaman lafiya*

*GWAMNA MATAWALLE YACE MUN GODE ALLAH BISA WANNAN GAGARUNAR NASARA*

*Da Wannan muke kira ga Daukacin alummar jihar zamfara da su cigaba da Addu a domin taimakawa Gwamnonin wajen neman mafita ga wannan matsalah ta rashin tsaro a yankin arewacin Najeriya,lalle wannan sabon tsarin Alummar jihar zamfara zasu samu sukuni da zaman lafiya.*

*Daga karshe Gwamnan matawalle yayi mutukar farin cikin wannan ziyara da takwaransa ya kawo masa,kuma yace tabbas wannan alamar nasarar gwamnatin mu ce,Fatan Mu Allah yakara taimakon jami’an tsaro Domin su cigaba da kokari wajen ganin an kawo karshen ta addanci a fadin jihar zamfara*.

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*

GWAMNA MATAWALLE:MATSALAR TSARO TAZO KARSHE A JIHAR ZAMFARA

*MEDIA ADVERTS*
*Media/News Company*

Security

*GWAMNA MATAWALLE:MATSALAR TSARO TAZO KARSHE A JIHAR ZAMFARA*

*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Bayan ganawa da Sojojin a jihar bisa Shawarwarin manya masana sha’anin tsaro,Lalle yanzu za a kawo karshen ta addanci a fadin jihar zamfara dayardar Allah,mai Girma gwamna ya gargadi jami’an tsaro da su kara dagaewa wajen ganin ansamarda cikakken zaman lafiya jihar zamfara*

*zaman ya guda da sojojin Najeriya Taron manema labarai a Gidan Gwamnatin jihar Zamfara ,jami’an tsaron da aka turo inji gwamanatin tarayya a jihar zamfara sunyi gagarumin shiri domin fuskantar barayi Da kuma bada kariya ga rayukan alumma da dukiyoyinsu*

*Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukadamar da sabon shiri Domin tarwatsa duk wani kunci ma buya ta barayin acikin dajunan na jihar Zamfara domin kawo karshen hare hare da satar alumma a jihar ta zamfara*

*A Cikin kokarin da Mai girma gwamna yakeyi a jihar zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*

*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*

*Wannan matsalah ta rashin Tsaro A fadin jihar zamfara abune wanda yayita kawo cecekuce a bakunan alumma Domin Abun yazama kullun dare darana Barayin suna kai hare hare wurare daban Inda kodai su kashe,ko su sace wanda hakan yasa mai Girma gwamnan jihar Ya umarci Sojoji da Fatattaki duk wani barawo da za a kama Domin sun zama mutanen marassa tausayin Alumma*

*Daga karshe Gwamnan yayi fatan Allah yasa hakan yakawo karshen wadan nan yan ta adda da basu kishin Alumma.Muna rokon Allah yakara rikawa mai Girma Girma Gwamna

Media Adverts Correspondent Zamfara