
Media Adverts
Media/News company Ng Ltd.
*HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*
*Tsohon kantoma talata mafara.*
*A wajen wani muhimman taron da yayan jamiyar APC na garin Talata mafara suka Hada,Mai Naira Yasha alwashin Hada kan Jagororin jamiyar APC na garin talata Mafara,Domin Tabbatar da Nasarar Gwamna Bello Matawalle Ta tabbata a garin*
*Cikin Hikima da mutuntawa yayi jawabai muhimmai da jan Hankalin sauran jagororin akan a hada kai Domin yiwa Alumma aiki da gwamnatin matawalle*
*Awajen Taron tabbas yan Adawa Hankalin su ya tsahi ganin manyan jiga jigan garin sun hadu wuri Guda cikin Aminci.*
*Hon Abubakar Musa Mai Naira(S•A)*
*Hon Shamsudeen Hassan Basko(MHAZ)*
*Hon Aminu Yusuf Ardon Jangebe(MHAZ)*
*Hon Ibrahim Garba(SEC)*
*Hon Abubakar Muhd Barmo(P/SEC)*
*Hon Aliyu ES Mafara*
*Hon Shu’aibu Isah Mafara(P/COM)*
*Hon Mustapha Muhd Kimba*
*Dr shaaya Shehu mafara(Rector)*
*Hon Jamaludeen kabir*
*Hon Murtala Ishaka jangebe(DG)*
*Dr Tijjani Sulaiman*
*Alhaji Shafiu Buhari*
*Barau Makera*
*Hon Husaini Aliyu*
*Hajiya Amina lliyasu(S•A)*
*Hajiya Husse chairlady*
*Da sauran Masu fada aji na jamiyar*
*Sun hadu wuri Daya Domin tabbatar da nasarar mai Girma Gwamnan jihar Zamfara*
*DR BELLO MATAWALLE MARADUN(MON)Shattiman Sokoto,Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Wakilin media Adverts(Ibrahim Abdullahi bernat) ya Gabatar dacewa Mai Naira Yayi Kira ga dukkanin Jagororin garin talata mafara da su kara maida hankali wajen ganin nasarar wannan jamiya kuma, a bada kulawa ta musamman ga wannan sabon tsari na bada Sabon katin zama ainihin dan Jamiyar APC a jihar zamfara.*
*Saidu Samaila Nakowa*

