
MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLE CONTINUITY 2023 INSHA ALLAH
MUTUN MAI JAMA’A JAGORAN TAIMAKON ALUMMAR GARIN TALATA MAFARA
HON•ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA
(Sadaukin Mafara)
Special Adviser Commodity Board
S•A da ba tabayin irin sa a kaf tarihin jihar zamfara,Yabada taimako,Yabada tallafi ,yabada kulawa ga alummar sa.
Tijjani Sulaiman
Alhaji Shafiu
Mai Girma Governor Bello Matawalle da SSG zamfata suna alfahari daku bisa irin fadi dashi da kukeyi wurin kare martabar alummar garin talata mafara da kewaye da wannan mukeyimaku fatan Alheri.
Shima Mustapha Sabitu yana iya nashi kokari Domin ganin an taimakawa matasa mata Da maza Allah ya saka masa da alheri.
Wanda hakan ne yasa yazama Jigo kuma Jagoran Alummar garin talata Mafara,Kullun yana gida yana Karbar bakwancin Alumma daga wurare daban daban na fadin jihar Zamfara, domin Ya taimaka masu ,tareda basu kwarin Gwiwa na cewa wannan Gwamnati Ta Mai Girma Gwamna Gwamnatin Alheri ce.
DR BELLO MATAWALLEN MARADUN
(Shattiman Sokoto)
Jagoran Jamiyar APC a jihar zamfara
Tabbas irin su mai Naira ga kowace Tafiya ana bukatar su babban burin su a siyasa samarda cigaba da kuma Taimakon alummar su
Gwamnatin Mai Girma Gwamna Adilar gwamnati ce mai Burin Ganin talata yana Murmushi shiyasa kullun burin sa ganin An samarda cigaba a fanni daban daban da zai taimakawa cigaba jihar….
SHA’ANIN TSARO A JIHAR ZAMFARA MUN SANI MAI GIRMA GWAMNA YANA IYA KOKARIN SA DA YARDAR ALLAH KOMAI ZAI ZAMA DAI DAI
Dare da rana Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara kowa yana shedar sa dacewa yana iya kokarin sa wajen nuna damuwarsa akan irin Iftila’in da Yan bindiga keyiwa alummar jihar Zamfara,Kuwa iya nashi Hurumi yana kokarin ganin An samarda kayan aiki ga jamian Tsaro Domin ganin an kawo kashen wannan tashin Hankali a jihar zamfara.
Fatan Allah ubangiji ya kawo muna karshen wannan ta Addanci da Akeyi a jihar mu ta zamfara,Allah yakara taimakawa mai Girma Gwmnan jihar zamfara wurin Gudanar da ayyukan sa
Saidu Samaila Nakowa