
*Media Adverts*
*Media/News Company Nigeria Ltd.*
*GWAMNONI GUDA BIYU:DA SUNKAYI ABUN AZO AGANI A JIHOHIN SU*
*A jihar Kano Gwamnoni Guda Biyu da suka hada da:Gwamnan jihar Borno da Takwaran sa Gwamnan jihar Zamfara*
*PROF•BABAGANA UMARA ZULUM(Gwamnan Jihar Borno) da Takwaransa*
*DR•BELLO MATAWALLEN MARADUN(Gwamnan jihar Zamfara)*
*Gwamnonin Sun Samu Tattauna muhimman bayanai Da suka shafi hadaka domin Taimakawa jahohin su Bisa wannan Matasalah ta rashin tsaro da ta addabi Yankin arewacin najeriya,Da kuma samarda sabin hanyoyin da Alumma zasu kara samun mafita da cigaba cikin lamuran su na yau da kullun.*
*His Excellency Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*Yashedawa Mai Girma Gwamnan jihar Borno Zulum cewa Matsalar tsaro a jihar ta zama tamkar wuta ce ake ta kara zuba mata man fetur a ciki kullun abun sai karuwa yakeyi da wannan nake neman Goyon bayan ka Domin Rakamun inga nakowa karshen wannan ta addanci a jihata*
*inda Mai Girma Gwamnan jihar Borna yake jajantawa Gwamna matawalle bisa wannan karan batta da da barayi keyi a cikin jihar kuma yabshi tabbacin zai iya kokarin sa domin ganin sunyi hadaka Don kawo karshen ta addanci a fadin arewacin najeriya ba ma zamfara kadai ba,Gwmma zulum yayi kaicho kuma yasha alwashin bada ruduna ta sojoji da kuma Duk wata Gudunmuwa da jami’an tsaro zasu bukata wurin tabbatar da sun samarda tabbataccen zama lafiya a yankin na arewa.ya kuma jajantawa Alummar yakunan da yan bindiga dadi sukayiwa kisan gilla a jihar.*
*A FANIN SAMARDA GINE GINE DA SAMARDA CIGABA FANNI DABAN DABAN:GWAMNONIN SUN ZARCE WARI*
*Ginin Makarantu,Assibitoci,Bayarda magani kyauta,Samarda Aikinyi ga matasa,Bayarda da taki kyuata ga manoma,kulada Ilimi a jihohin su Tabbas sun taka muhimmiyar rawa Wanda hakan ya taimakawa jihohin sosai wurin bunkasa tattalin arziki da cigaba a birni da karkara.*
*Da Wannan muke kira ga Daukacin alummar jihar zamfara da su dage da Addu a domin taimakawa Gwamnonin wajen neman mafita ga wannan matsalah ta rashin tsaro a yankin arewacin Najeriya.*
*Shamsu Lawal Media AdvertsCorrespondent Borno state*