BAYAN KAMMALA MUHIMMAN ZAMA DA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA,DA TAWAGAR MAI NAIRA(Special Adviser Commodity Board )A gusau*

*MEDIA ADVERTS ZAMFARA STATE*
14th August 2021
@Gusau,Zamfara State.

*BAYAN KAMMALA MUHIMMAN ZAMA DA SAKATAREN GWAMNATIN JIHAR ZAMFARA,DA TAWAGAR MAI NAIRA(Special Adviser Commodity Board )A gusau*

*HON KABIRU BALARABE SECRETARY TO STATE GOVERNOR (SSG)(Sardaunan Dan Isa)*
*ya karbi Tawaga mai karfi A garin Gusau inda yayi jinjina tareda nuna Godiyarsa bisa irin namujin kokarin da sukeyi*

*wakilin Mediyar (Ibrahim Abdullahi Bernat) ya bayyana cewa Tawaga Mai Karfin Gaske da ta hada da muhimman mutane dake garin talata mafara kamar irinsu*
*DR TIJJANI SULAIMAN*
*ALHAJI SHAFI’U BUHARI*
*HON LUKMAN DAN BUZU*
*HON MUSTAPHA SABITU*
*DA SAURAN YAYAN JAM’IYAR APC NA GARIN TALATA MAFARA*

*Wakilin Mediyar yakara dacewa Dr Suleman Tijjani shine wanda ya wakilci HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA MAFARA(Sadaukin Mafara)SPECIAL ADVISER COMMODITY BOARD*
*Tsohon kantoma talata mafara. A gurin ziyarar ta taya murna ga SSG zamfara state*

*Ya bayyana Dan isa a matsayin babba cikin masu burin ganin cigaban mai daraja gwamnan jihar zamfara,wanda hakan ne yasa Aka kawo masa wannan ziyara domin kara jaddada girman yake dashi a cikin wannan gwamnatin mai albarka*

*DR BELLO MATAWALLE MARADUN(MON)Shattiman Sokoto,Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*

*Mai Naira special Adviser Commodity Board yayi shiri tsaf domin inganta Rayuwar talakawa A fadin jihar zamfara baki daya domin dama aikin sane samarda da cigaba ga alummar baki daya*

*Alummar garin talata sunyi cincinrindo Domin halartar wannan muhimman taro na kai gaisuwar taya Sabon SSG Na jihar zamfara samun wannan babban matsayi*

*Amadadin Mai Naira(Dr sulaiman Tijjani)Ya isar da sako da kuma muhimman bayanai ga mai Girma Sardaunan dan Isa,kuma ya tayashi addu a tareda fatan Allah ubangiji yakara daukaka shi*

*Tijjani sulaiman yakara dacewa Mai Naira Ya gama dukkanin tsare tsare na Bada gudunmuwa ga wannan tsari na bada sabon katin zama dan jamiya*

*Saidu Samaila Nakowa*

HON AMINU YUSUF ARDON JANGEBE(Dan isan Mafara) Member House of Assembly Zamfara state Rep Talata Mafara(south)*

_____________________________________
*HON AMINU YUSUF ARDON JANGEBE(Dan isan Mafara) Member House of Assembly Zamfara state Rep Talata Mafara(south)*

*Alummar talata mafara ta kudu Lalle kunyi dacen wakili mai fada da cikawa, ya gabatar da abubuwa kala daban daban domin samarda cigaba ga alummar baki daya*
*Rabon ragunan layya*
*Bada tallafin kudade domin rage matsaloli cikin alummar sa*
*Samarda ruwan sha masu kyau domin talakawa su samu ruwa masu tsafta*

*Alummar talata mafara ta kudu suna kara rokon Allah Yakara baka dama da iko cigaba dai taiMakawa Alumma baki daya kamar yanda kasaba*

*👉A jihar Mu ta zamfara mun dace da gwamna adali kuma mai kaunar talaka DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman sokoto) Gwamnan jihar zamfara kuma Jagoran jamiyar APC a jihar zamfara*

*👉yankin garin talata mafara baki daya munxo a kara nafarko saboda mun samu mutun jajirtacce kuma mai kishin mu shiyasa muke tare dashi ko ina yaje HON AMINU YUSUF ARDON JANGEBE(Dan Isan Mafara) Dan majalisa mai halin dattako*
_______________
*Alummar garin TALATA MAFARA Cikin farin ciki da murna muna rokon Allah ubangiji ya Kara taimakon Mai girma Gwamna ✔DR BELLO MUHAMMAD MATAWALLE MARADUN(Shattiman Sokoto)Gwmana Mai tabbatar da aldalci Gwmana Mai kula da Alummarsa*

*✔HON.AMINU ARDO JANGEBE WAKILI Mai zama cikin Alummar sa Wakili Mai taimakon Alummar sa Wakili Mai tausayawa jama arsa Wakili Mai kokarin samarda yanci ga mutanen yankinsa*

*MUTANEN TALATA MAFARA TA KUDU namu baya wuce muyi maka Addu a*

Allah🙏ya taimakeka
Allah🙏 ya Kara baka nasara
Allah🙏 yakara Dora ka akan hanyar taimakon Alumma
Allah🙏 yakara tabbatar dakai kan gaskiya
Allah 🙏 yakareka daga sherin makiyanka
Allah 🙏yasan *manufofin ka akan talakawa ,Allah yakara taimakon ka ,Yakuma baka ikon cika alkawalin jama a dake kan ka*

*HON•AMINU ARDO JANGEBE MEMBER HOUSE OF ASSEMBLY Talata mafara south constituency*

*SAIDU SAMAILA NAKOWA*

YABA KYAUTA GODEWA,MUNA MIKA SAKON GODIYA ZUWA GA HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA*

MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLE CONTINUITY 2023 INSHA ALLAH

*YABA KYAUTA GODEWA,MUNA MIKA SAKON GODIYA ZUWA GA HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA*

HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA
(Special Adviser Commodity Board)
Jiya cikin iyawar Allah ya gwangwaje dukkanin (MAI NAIRA MEDIA TEAM ) Da kudin siyen rago Domin kowa yaje ya siyen abun layya domin Ayi hidimar Sallah cikin walwala….

Da wannan muke mika godiyar mu zuwa ga DR BELLO MATAWAEN MARADUN HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA Bisa wannan kokari domin farantawa Alumma tareda taimakamasu.

Bisani daukacin mai naira media team suna mika sakon Godiya zuwaga (Dr Tijjani Sulaiman Da Alhaji Shafiu ) lalle samun irin su a garin mafara ba karamar nasarace ba ga tafiyarka,fatan Allah yakara yimaka jagoranci ,yakara baka kariya daga sherin makiya.

Mai naira ya zamanto shine na farko wajen saita tsarukan tafiyar da local Government daga gargajiya zuwa ainihin hanyar gaskiya wanda baya yiwa kowa sharri said dai fatan alheri

Mai Naira ya dakatar da duk wani tsarin fidda kudin alumma ta hanyar da bazasu amfanar da talakwa ba

Mai naira ya dakushe duk wasu masu nunin handama da baba kere wajen ganin sun sace kudin alumma

Mai Naira yakara jajircewa wajen ganin yayi kashedi tareda tswatar wa akan duk wasu masu yinkurin tatar kudin alumma saboda shi yace*

*Mulki kowa yasan na Allah ne watarana za ayi bana wannan waje saboda haka banzo nan domin cutar da kowa ba said don bada tawa gudunmuwa wajen ganin an kare hakkin alumma,da kuma taimakwa wannan gwamnati mai albarka gwamnan bello matawalle…..*

*Shiyasa kullun yana gidan sa ,inda kullun yake saurarar korafe korafen alummar sa Domin tallafa masu Kuma wannan haline wanda kowa yasan shi dashi a taimaka maka cikin mutuntawa da girmamawa*

*Fatan mu irin kokarin da kakeyi
Allah yakara doraka akan makiyanka
Allah yana tare dakai mai naira kuma shi zai cigaba da yimaka jagoranci*

*MAI NAIRA KOKARIN DA KAKEYIWA ALUMMA LALLE NASARA TANA TARE DAKAI*

*Saidu Samaila Nakowa*