MUTUN MAI JAMA’A JAGORAN TAIMAKON ALUMMAR GARIN TALATA MAFARA

MAI NAIRA FOUNDATION IN SUPPORT OF BELLO MATAWALLE CONTINUITY 2023 INSHA ALLAH

MUTUN MAI JAMA’A JAGORAN TAIMAKON ALUMMAR GARIN TALATA MAFARA

HON•ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA
(Sadaukin Mafara)
Special Adviser Commodity Board
S•A da ba tabayin irin sa a kaf tarihin jihar zamfara,Yabada taimako,Yabada tallafi ,yabada kulawa ga alummar sa.

Tijjani Sulaiman
Alhaji Shafiu
Mai Girma Governor Bello Matawalle da SSG zamfata suna alfahari daku bisa irin fadi dashi da kukeyi wurin kare martabar alummar garin talata mafara da kewaye da wannan mukeyimaku fatan Alheri.

Shima Mustapha Sabitu yana iya nashi kokari Domin ganin an taimakawa matasa mata Da maza Allah ya saka masa da alheri.
Wanda hakan ne yasa yazama Jigo kuma Jagoran Alummar garin talata Mafara,Kullun yana gida yana Karbar bakwancin Alumma daga wurare daban daban na fadin jihar Zamfara, domin Ya taimaka masu ,tareda basu kwarin Gwiwa na cewa wannan Gwamnati Ta Mai Girma Gwamna Gwamnatin Alheri ce.

DR BELLO MATAWALLEN MARADUN
(Shattiman Sokoto)
Jagoran Jamiyar APC a jihar zamfara
Tabbas irin su mai Naira ga kowace Tafiya ana bukatar su babban burin su a siyasa samarda cigaba da kuma Taimakon alummar su

Gwamnatin Mai Girma Gwamna Adilar gwamnati ce mai Burin Ganin talata yana Murmushi shiyasa kullun burin sa ganin An samarda cigaba a fanni daban daban da zai taimakawa cigaba jihar….

SHA’ANIN TSARO A JIHAR ZAMFARA MUN SANI MAI GIRMA GWAMNA YANA IYA KOKARIN SA DA YARDAR ALLAH KOMAI ZAI ZAMA DAI DAI

Dare da rana Mai Girma Gwamnan jihar Zamfara kowa yana shedar sa dacewa yana iya kokarin sa wajen nuna damuwarsa akan irin Iftila’in da Yan bindiga keyiwa alummar jihar Zamfara,Kuwa iya nashi Hurumi yana kokarin ganin An samarda kayan aiki ga jamian Tsaro Domin ganin an kawo kashen wannan tashin Hankali a jihar zamfara.

Fatan Allah ubangiji ya kawo muna karshen wannan ta Addanci da Akeyi a jihar mu ta zamfara,Allah yakara taimakawa mai Girma Gwmnan jihar zamfara wurin Gudanar da ayyukan sa

Saidu Samaila Nakowa

Dadumi Dumin Sa:Alummar Talata Mafara Da Anka sunce koda za a chanza wakili to lalle sun gama Zabi*

*Media Adverts*
*Media/News Campany Ng Ltd.*

*Dadumi Dumin Sa:Alummar Talata Mafara Da Anka sunce koda za a chanza wakili to lalle sun gama Zabi*

*Tawaga Mai karfin Gaske karkashin Jagoranci Alhaji shafi’u Buhari(Big Man) da Hon Mustapha Sabitu(Dan America) Sunyi ganawar sirri Da Fitattacen dan siyasar nan HON•ABUBAKAR MUHAMMAD BARMO(Dan Galadiman Mafara)*
*Sakataren din din a ofishin Mai Girma Gwamna*

*Ziyarar ta samu rakiyar Manyan mutane ,matasa maza da mata Domin tattauna muhimman bayanai da Mai Girma Dan Galadiman mafara.Wakilin Ma’aikatar yada labarai ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya rahoto cewa Tawagar ta samu ganawa da mai Girma Sakataren Din din a Ofishin mai Girma Gwamnan jihar zamfara A gidan sa dake garin talata mafara*

*Yayin da jagoran da ya jagoranci wannan ziyara yake Jawabi ya bayyana cewa Alummar garin talata mafara suna alfahari salon irin taimakon Dan galadiman mafara a karkashin jagorancin Gwamnatin mai girma Gwamnan jihar zamfara DR BELLO MATAWALLEN MARADUN(Shattiman Sokoto)*

*Inda yakara dacewa mai girma HON ABUBAKAR MUSA MAI NAIRA(Sadaukin Mafara)Mai Baiwa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara shawara yace jagorane mai kokarin Ganin Alummar sa ba a yaudare su ba kuma ba a yimasu mulki Yan na iyaba,Hakane yasa wannan tawaga ta matasa Tazo domin Nuna Goyon bayan ta Ga wannan haziki kuma mai taimakon alumma*

*Duk Wanda yasan labarin Abubakar Muhammad Barmo yasan dacewa bakaramin Alkhairi bane samun sa garin Talata mafara,Domin kuwa ya nuna shi mutun ne mai Nagarta kuma Amintacce hakan ne ya janyo Yaro da babban zakaji suna ambaton sa da alheri*

*Dan Galadiman Mafara,Zai zo a jerin mutane na farko masu bada Gudunmuwa da tallafi ga alumma wajen gyaran Ilimi,Samarda jari ga matasa,samarda ingantattun Gine gine A ciki da wajen garin Domin Alumma su samu mazauni,Maluman Addini Tabbas yana basu kulawa da duk wani dan siyasa dake garin Da kuma baiwa alumma muhimmanci wanda hakan babbar nasarace*

*Daga Karshe tawagar ta Nuna Goyon bayanta Dari bisa dari ga jagoran tareda bada tabbacin suna tare dashi*

*Media Adverts Correspondent Zamfara state……..*

NA DAGE WAJEN GANIN NA ISAR DA BUKATAN ALUMMA GA MAI GIRMA GWAMNA DA CIYAMAN:INJI SAKATAREN T/MAFARA LG.*

*Media Adverts*
*Media/News Company*

*NA DAGE WAJEN GANIN NA ISAR DA BUKATAN ALUMMA GA MAI GIRMA GWAMNA DA CIYAMAN:INJI SAKATAREN T/MAFARA LG.*

*Sakataren Garin Talata Mafara local Government HON•IBRAHIM GARBA Yace” Na dage wajen Isar da Bukatatun Alumma ga mai Girma da Ciyaman Domin a samarwa alumma da abunda suke bukata da kuma Taimakon alummar sa” Wakilin wannan ma’aikata ta Media Adverts📡(Ibrahim Abdullahi Bernat)ya kawo rahoto yayin Kaima sa ziyara*

*Ibrahim Garba ya kasance Amana ga mai Girma Gwamnan jihar Zamfara Dr Bello Matawallen Maradun MON(Shattiman Sokoto)Jagoran jamiyar APC a jihar Zamfara*
*wanda hakan yasa dare da rana babban kudirinsa Ganin yanda tafiyar mai Girma gwamna zata samu cigaba,Yashedawa Alummar Garin Talata Mafara cewa su kara dagewa da addu akan Allah yakara taimakon mai girma gwamnan jihar zamfara yanda zai Kara bunkasa jihar ta samu tsaro ingantacce da kuma cigaba musamman a fanin tattalin arziki da bunkasa garin*

*Sakataren yabada misali da irin gine gine da gwamnatin mai Girma gwamnan jihar Zamfara tayi da kuma wadan da ake kai yanzu,ya nuna cewa tabbas ba karamin cigaba ne ba ga alumma dama gari baki daya kama daga •Gyaran assibitin garin,•Gyaran masarauta,•Gyaran Ginin ma aikatar local Government da sauran su ya yi nuni dacewa Mai Girma yana saurarar korafe korafen Alumma Domin A samar masu da muhimman abubuwan da suka fi bukata a yankunan su*

*Yace Mai Girma Gwamna Bayan jajantawa Alummar yakunan da suke fuskantar iftila’i haka ma Mai Girma gwamna ya umarci jami’an tsaro a jihar zamfara da sukara dagewa wajen kare rayukan alumma Domin tarwatsa duk wani mummunar manufa ta barayin suke dashi ga alummar jihar Zamfara*

*Yakara davewa Mai Girma Gwamnan jihar zamfara Ya Samar da cigaba daban daban a fanin ilimi,lafiya da tsaro a jihar domin talakawa su amfana cikin sauki matasa da tsofafi zai bada Kulawa wanjen samarda jagorori Masu aldalci kuma Mai kula Alumma,Matawalle yazama jagoranafarko da ya farfado da harkokin ilimi a jihar zamfara Yana bada kula sosai a fanin harkar Ilimi*

*Mai Girma Gwamna tabbas abun koyine kuma abun ayaba,muna godiya bisa irin namujin kokarin da kakeyi na ganin alummar jihar zamfara sun samu sukuni a kan matsalar tsaro da ta addabi alumma*

*Media Adverts📡yankin jihar zamfara Munyi shiri mutuka domin Isarda Sakonni da korafe korafen Alumma,domin Aji bukatun Su a taimaka masu,Sannan zamu kara dagewa wajen ganin Matasan mu Sun kara samu wayewa da kuma cigaba a fanin siyasa da sha’anin gwamnati*

*Media Adverts*
*Correspondent Zamfara state*